Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mazauna garin Molai, wata kauye kusa da garin Maiduguri a jihar sun shiga cikin dar-dar yayinda ake artabu tsakanin rundunar sojin Najeriya da yan tada kayar bayan Boko Haram. Wani mazauni ya bayyanawa manema labari ya cewa hukuma
Jami'an hukumar rundunar 'yan sandan farin kaya na Department of State Services (DSS) sun samu nasarar cafkewa tare kuma da gurfanar da daya daga cikin jiga-jigan wata kungiya ta 'yan aware ta 'yan Biafra watau Biafra Zionists Fed
Jihar Kano dai, akwai maguzawa, akwai musulmi, kirista, 'yan Indiya da ma na China masu zuwa kasuwanci, kuma suna rayuwa da juna lafiya, abin lura kuma su suke qere-qere a jihar, inda su wadanda ke son ayi shari'ar, iyakarsu saye
Ko shakka ba bu a makon da ya gabata aka gudanar da muhawara a tsakanin wasu 'yan takara biyar da ke hankoron kujerar mataimakin shugaban kasa a zaben 2019, inda suka baje dalilai da kudirori na salon gudanar da shugabanci.
Barrister Adebayo Shittu ya bayyana cewa zasu dauki matakan yakin zabe da zai baiwa Buhari nasa a 2019 ta hanyar tara masa kuri'u miliyan biyu a jihar Oyo. Shittu ya ce ya ce a ranar 5 ga watan Janairu, 2019 za su fara yakin nema
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, sanata Shehu Sani, ya yi jinjina ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa fadin gaskiyar halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yayin da ake daf da gudanar da zabuk
A da dai, an ayyana cewa yaki ne kadai zai wakana, watakil na duniya, muddin duniya ta mika wa Yahudun Israila babban birnin, wadda musulmi ke ganin nasu ne. Shekaru kusan dubu kenan ana yaki a kan birnin, tun zamanin Crusades...
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya ajiye banbancin siyasa a gefe ya yi ruwan kalaman yabo ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yayin da ya cika shekaru 76 da haihuwa. Babangid
Dan wasan na Premier League a wannan shekara ya ciyo kwallo 44 daga cikin wasanni 52 da aka buga. Salah ya bayyana tsantsar farin cikin sa bisa ga wannan nasara daya samu inda yake cewa "Nayi matukar murna da wannan nasara sannan
Mudathir Ishaq
Samu kari