Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ma'aikacin bankin kuma akawu na bankin Access, Ojo Adefemi Adedoyin, ana zargin su da wani Favour Oriafoh mai shekaru 30 da damfarar wata yar Hong Kong, Xu Yue har pam 79,000. Hukumar yaki da rashawa ofishin yankin Uyo ne suka ka
Kashi 4 a cikin dari na matan arewacin Najeriya ne suka kammala karatun sakandire. Hakan kuwa na shafar ya'yayen da suka ko zasu haifa. Domin kuwa ya'yan mata masu ilimi kashi 50 cikin dari na da yuwuwar rayuwa sama da shekaru 5
Ba bu shakku dangane yadda lamarin tsaro ke ci gaba da dagulewa a kasar nan ba bu dare ba bu rana, ta'addanci musamman garkuwa da mutane ya yi kamari wajen addabar al'umma cikin wasu jihohi a Kudu da Arewacin Najeriya.
Lamarin duniya dai da Hausawa kan ce ko wasso zaman lafiya shi ya so, mun samu rahoton wani abin mamaki da ya auku a babbar kotun jihar Legas, yayin da wata Mata abar zargi ta yanke jiki ana daf da fara gudanar da shari'a a kanta.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya shawarci gwamnonin Najeriya kan wani muhimmin lamari da kaurace masa tare da tsayuwa bisa aiki tukuru zai inganta rayuwar al'ummar kasar gami da bunkasar tattalin arziki.
A ci gaba da fuskantar zaben 2019 mai gabatowa, 'yan takara 5 ne ke ci gaba da tafka muhawarar da aka shiryawa abokan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyu 5, wanda ke kan gudana a otel din Transcorp Hilton da ke Abuja. Kungiy
Ido na daga cikin halittun jikin mutum masu matukar muhimmanci. Da idanu ne mutane da dabbobi kan iya gani. Rashin idanu ba kankanuwar tawaya bace ga mutum ko dabba. Wasu daga cikin mutane ana haifar su ne da matsalar ido, wasu
Yayin ma masu shugabancin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar ga ta kasa a fadar shugaban kasa a Abuja, yace gyare gyaren bangarorin man fetur da iskar gas na kasa baza'a iya gaggautawa ba in dai za'ayi abinda ya kamata
Dan takarar gwamnan jihar Legas karkashin jam'iyyar PDP, Mista Jimi Agbaje, ya kalubalanci Gwamnatin jihar Legas karkashin mulkin jam'iyyar APC da ta tabbatar da yancin yada labarai wanda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan...
Mudathir Ishaq
Samu kari