Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu 'yan bindiga dadi da ba'a san ko suwaye ba sun harbe tsohon hafsan hafsoshin dakarun sojojin Najeriya Air Vice Marshal Alex Badeh har lahira akan hanyar sa ta dawowar daga gonar sa akan Abuja zuwa Keffi da daren yau.
Mun samu cewa, a jiya Talata rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Legas, ta samu nasarar cafke wani Dattijo mai shekaru 85 a duniya, Ajibola Mustapha tare da wasu Mutane 4 da mallakin Zuciya da wasu sassan jiki na Bil Adama.
A yau, Talata, 18 ga wata Disamba ne kasar Nijar ta yi bukukuwan cika shekaru 60 da zama Jamhuriya (samun 'yancin kai). An gudanar da shagalin biki a garin Zinder da Damagaram kuma ya samu halartar manyan baki daga kasashen Afrika
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari yayi magana game da yajin aikin da a halin yanzu malaman jami'o'in Najeriya ke cikin yi inda ya roke su da su duba halin da 'ya'yan al'ummar kasar suke su janye su koma bakin aikin su. Shu
Hakan na kunshe ne cikin wani jawabi da Austin Oniyokor, mai taimakawa Sanata Buruji a bangaren yada labarai, ya raba ga manema labarai. Adebutu, dan takarar da uwar jam'iyyar PDP ke goyon baya, na kalubalantar zaben fitar da 'yan
A jiya, Lahadi, ne dandazon mazauna kauyen Molai suka tsere daga gidajensu sakamakon harin da mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram suka kai. Kungiyar Boko Haram ta saki wasu hotuna da ta ce na harin da mayakan kungiyar suka
Saboda matsalar Najeriya, gabas da yamma, kudu da arewa, kabila da yaruka, addinai da dariqu, da ma 'yan zaman kansu, dole ne a sami turba guda ta bin kadin zaben domin watakil ba lallai sakamakon ya farantawa wasu rai ba
Wani direban motar haya ya gamu da danyen hukunci a wurin wasu 'yan daba bayan sabani a kan N100 ya saka shi hallaka wani fasinja. Direban, da ba a gano sunan sa ba ya zuwa yanzu, ya bugawa fasinjan sifana a ka kafin daga bisani y
Wasu daga cikin mazauna garin da suka zanta da ofishin dillancin labarai a ranar talata sun Kwatanta cigaban da abin damuwa, kare da cewa hakan zai takurawa talaka saboda hakan na datse aiyukan cigaba na mutane
Mudathir Ishaq
Samu kari