Hali abokin tafiya: Direban Keke Napep ya mayar da kudi miliyan daya da ya tsinta

Hali abokin tafiya: Direban Keke Napep ya mayar da kudi miliyan daya da ya tsinta

Wani matukin Keke Napep wanda aka fi sani da 'a daidaita sahu' ya sha yabo a kafofin sada zumunta bayan ya mayar makudan kudi N1.150,000m da wani fasinja ya manta cikin abinhawansa a jihar Taraba.

Matashi mai suna Hassan Hussaini ya bayyana wannan labari a shafin Tuwita inda yace:

"Yan'uwa na Tuwita, mu yabawa wannan matukin Keken mai suna Usman. Wani inyamuri dan kasuwa ya manta da kudi N1,150,000 cikin Kekensa kuma ya nemeshi har ya kai masa kudinsa a Jalingo, jihar Taraba."

"Bayan mika masa kudinsa, mai kudin ya bashi N200 ya sayi kati."

Kalli bidiyon:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel