Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri

A jiya, Lahadi, ne dandazon mazauna kauyen Molai suka tsere daga gidajensu sakamakon harin da mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram suka kai.

Kungiyar Boko Haram ta saki wasu hotuna da ta ce na harin da mayakan kungiyar suka kai unguwar Molai dake gefen birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

Mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kai harin ne a jiya, Lahadi, lamarin da ya saka mazauna yankin tserewa daga gidajensu.

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Asali: Facebook

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Asali: Facebook

Wani mazaunin yankin ya shaidawa majiyar mu cewar mayakan Boko Haram sun shiga kauyen tare da bude wuta kafin daga bisani su fara kone gidajen mutanen da suka gudu.

DUBA WANNAN: 'Yan sanda sun kashe maigari da dansa yayin musayar wuta a Sokoto

Wasu rahotanni sun bayyana cewar had zuwa lokacin hada wannan rahoto, jama'ar garin Maiduguri na cikin zaman dar-dar.

A ranar Litinin ne mayakan kungiyar Boko Haram suka saki hotunan harin da suka kai kauyen Molai.

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Asali: Facebook

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Asali: Facebook

Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Kungiyar Boko Haram ta saki hotunan harin da ta kai a Maiduguri
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng