Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce sam ba ayi masa adalci ba, da aka alakanta shi da zama silar gazawar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta hanyar sanya dar dar a zukatan masu saka hannun jari a cikin watanni 6
A watan Augusta 2017, makamancin hakan ya taso akan wanda ya amince da yin titunan jiragen kasa daga Kano zuwa Daura da karamar Hukumar Jibia dake jihar Katsina. Kamar yanda titunan jiragen kasa na Daura zuwa Jibia, Kano zuwa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damke tsala-tsalan mata 11 a unguwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a ranan Litinin, 17 ga watan Disamba kan shirya bikin daurin aure tsakanin mata biyu, jaridar Kano Today ta bada rahoto.
Kamar yadda yace, 141,000 na yan gudun hijirar na daga karamar hukumar Guma, 33,000 daga Gwer ta yamma sai 27,000 daga karamar hukumar Logo. Yace OPWS tare da Operation 777 sun samu sama da manyan makami 20, makamai daruruwa, sun
Wannan dai shine karo na hudu da Atiku Abubakar ke neman shugabancin kasar nan, ya nema a PDP, sannan ACN, sai a PDP, sai APC, sannan ya dawo PDP. Yanzu yana da shekaru akalla 70 a duniya, kuma shi ya kawo su El-Rufai da Nuhu Rib
kuma da shugabannin majalisar dokokin kasar karkashin jagorancin Saraki da Dogara sun yi bayanin cewa dalilin da yasa suka gayyaci rundunar yan sandan Najeriya da na yan sandan farin kaya shine domin su tsare harabar majalisar.
Kungiyar kwallon kafan kasar ingila, Manchester United, ta sallami kocinta, Jose Mourinho, bayan kungiyar kwallon Liverpool ta lallasata a karshen makon da ya gabata a filin Anfield. Shugabancin kungiyar kwallon kafan ta tabbatar
- Gwamnatin tarayya ta haramtawa wasu jigogin Nigeria 29 fita kasashen waje, biyo bayan tuhumarsu da ake yi da cinnhanci da rashawa. Kwamitin da gwamnatin tarayya ta kafa na musamman don yin bincike tare da kwato kadarorin gwamna
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya amsa masa wasu tambayiyi 10 kan cin hanci da rashawa, wanda a cewarsa gwamnatin shugaban kasar kanta na cikin ci
Mudathir Ishaq
Samu kari