Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kotun majistaren jihar Sokoto a ranan Talata ya yankewa wani matashin lebura masi suna, Anas Muhammad, hukuncin watanni bakwai a gidan yari kan laifin satan drum 2, diga da cebur na makwabta. Alkalin majistaren, Abubakar Adam
Mohammed Manga, darektan yada labarai a ma'aikatar harkokin cikin gida, ne ya fitar da wannan sanarwa a madadin gwamnatin tarayya da ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau. Gwamnatin tarayya ta taya mabiya addinin Kiri
Sanarwar da kakakin rundunar Ibukunle Daramola ya fitar ranar Talata da daddare ta ce 'yan bindigar sun kai hari kan motar da Mr Badeh ke ciki lokacin da yake kan hanyar komawa gida daga gonarsa a kan titin Abuja-Keffi. A cewar so
Jami’an hukumar lafiya ta duniya sun sanar da cewa zama babu aure nakasa ce. Wannan sanarwa ta WHO ya bayyana cewa maza da mata da ke burin mallakar iyalai da magada amma basu samu abokan aure ba toh nakasassu ne.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Adamu Muazu na kan wata ganawar sirri da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a fadar shugaban kasa, Abuja. Sai dai har yanzu ba a bayyana dalilin wannan ganawar ba. Rahotannin da Legit
Dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood na da albarkattun kyawawa kuma kwararrun yan wasa mata da suka amsa sunansu na kyawawa. Baya ga kyawu da wadannan mata ke da shi sun kasance masu kwazon aiki da farin jini.
Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, wadanda ajalin ya katsewa hanzari sun hadar da abokanai da Waliyan wani Ango yayin da suke kan hanyar su ta zuwa daurin aure daga jihar Zamfara zuwa Nasarawa da ke Arewacin Najeriya.
Kasancewar shekarar nan na bin wacce za’a yi zaben kasa, 2018 ta kasance shekara mai cike da al’amuran siyasa. Yan siyasa sun yi ta faman sauye-sauyen sheka, jam’iyyun siyasa na ta chanja manufofinsu da hanyoyin ganin su ci zabe.
A taron G20 dai da aka yi a kwanan nan, MBS ya sha kunya, bayan da dukkan shuwagabanni da 'yan jarida, wadanda a baya ke haba-haba dashi, suka dauke kansu suka ki kula shi. Bidiyo ya nuna yadda ya shaqa, daga gwalewar da ake ta ma
Mudathir Ishaq
Samu kari