Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Labarin da muke samu da dumin sa shine na wasu 'yan bindiga da suke kashe akalla mutum 15 a kauyen Magamin Diddi dake a cikin yankin karamar Hukumar Muradun ta jihar Zamfara dake Arewa maso yammacin Najeriya. Bayanai daga majiyoyi
Mahaifin fitaccen dan wasan Hausan nan Nura Husaini da a kwanan baya yayi wani dan karamin bidiyo yana kalubalantar Sheikh Ahmad Gumi game da wasu wa'azojin sa da yake yi musamman ma na caccaka ga gwamnatin Shugaba Buhari yayi tat
Mutanen biyu na daga cikin wata tawagar 'yan fashi da makami ta mutane hudu da suka kware da kwacen manyan motoci a Lagos da Abuja. Mudi ya ce mahaifinsa ya koya masa gyaran karaya kafin ya rasu, amma daga baya ya koma fashin many
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Kano na binciken mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabun Wudil da Garko, Muhammad Ali Wudil, a kan kisan wasu mutane uku a karamar hukumar Rano. A kalla mutane uku ne suka mutu yay
Buhari ya nuna goyon bayan shi ga dan takarar gwamnan jihar Imo na APC, Uzodinma. kuma gwamnonin APC zasu tadiye kafar jam'iyyar a jiharsu, ya zuwa yanzu dai gwamnoni da suka shaqa sun hada da na Legas, Imo, Zamfara da Ogun
Da labari ya kai ofishin jakadancin Najeriya a Birnin Delhi kan batun, bayan da matasan da suka shekara biyu a kulle, kudaden da suka bari ya kare kan lauyoyin da aka dauko musu na kasar ta Indiya, sai wai ma'aikatan jakadancin su
Wasu mutane da ake zargin masu satar itacen girki ne sun hallaka wani magidanci mai ’ya’ya goma sha biyu a gonarsa da ke kusa da Makarantar Informatics a garin Kazaure, Jihar Jigawa, inda daga baya suka kone gawar da sankacen kara
Yace sabon masallacin na da bambanci saboda ginin shi a cikin harabar majalisa inda ake kafa dokoki yake. Shugaban ya shawarci masu amfani da masallacin da kada suyi abinda zai zubar da mutuncin addini. Kakakin majalisar, Hon...
Rahotanni da jaridar Legit.ng ta samu na nuni da cewa, gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da kwangilar wani babban aiki na Naira biliyan 15.28 domin inganta jin dadin al'umma a jihar.
Mudathir Ishaq
Samu kari