Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Union Bank' ya ce shine mamallakin N1bn da EFCC ta cafke a filin jirgin sama na Enugu. A ranar Juma'a, EFCC ta sanar da cewa ta samu nasarar cafke wasu mutane guda biyu, a tashar filin jirgin sama na Akanu Ibiam da ke Enugu
Wannan kuwa zai bada dama sabon mataimakin gwamna Dr. Nasir Yusuf Gawuna, ya amshe kujerar gwamna, cikin sauki, wadda hakan ke nuna lallai Farfesa Hafiz, yayi azarbabi na barin gwamnati, kuma gashi bashi nan bashi can
Sai dai a yunkurin da ake yi na ganin Mourinho ya koma Real Madrid, tsohon shugaban kungiyar kwallon kafar na Intermillan, ya bukaci a kori wasu 'yan wasa daga kungiyar, wadanda a cewarsa, sune ke hana masa rawar gaban hantsi.
Kimanin annobar masifu kashi 42 ne suka auku a jihohin Anambra, Ebonyi da kuma Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya cikin wannan shekara ta 2018 kamar yadda cibiyar bayar da agajin gaggawa watau NEMA ta bayyana a ranar Alhamis.
Jagoran darikar siyasa ta Kwankwasiyya kuma tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a ranar Juma'a ya jagoranci wani gagarumin taron gangamin yakin neman zaben Gwamnan jihar ta Kano a karkashin jam'iyyar PDP, Injin
Shi ma Dr. Abubakar Umar Kari malamin jami'ar Abuja yace matakin ba sabon abu ba ne. Yace wannan abun da ake cewa "a tauna tsakuwa domin aya ta ji tsoro". Yace ana cewa ana tattaunawa ta ruwan sanyi amma su 'yan tsageran basu dain
Majalisar jihar ta kara kasafin kudin kadan zuwa Naira biliyan 155.86. Mista Rufa'i yace duk da gyaran da akayi kasafin kudin jihar na nan a kashi 60 na manyan aiyuka, kashi 40 na kasafin kudin aiyukan lokaci zuwa lokaci. "A yau..
Hausawa kan ce na zaune bai ga gari ba domin kuwa wani rahoto mai cike da al'ajabi da muka samu daga makociyar kasa ta Sudan ya bayyana cewa, matsin tattalin arziki ya jefa al'umma cikin tsaka mai wuya da har rayuka sun salwanta.
Wasu fitsararrun yan mata da ake zargin su da laifin aikata madigo za su fuskancin fushin hukuma a jihar Kano dake Arewa maso yammacin Najeriya idan har kotu ta tabbatar da laifin da ake zargin su da shi. Gwamnatin ta jihar Kano d
Mudathir Ishaq
Samu kari