An kama wani gawurtaccen barawo cikin kayan sojoji yana fashi

An kama wani gawurtaccen barawo cikin kayan sojoji yana fashi

Wani mai maganin gargajiya da kan yi shigar burtu yayi mutane fashi da makami ya gamu da gamon shi yayin da ya shiga hannun jami'an 'yan sandan Najeriya.

Mai maganin gargajiyar dai mai suna Abdullahi Mudi, kamar yadda muka samu ya shiga hannun 'yan sandan ne tare da abokin tafka ta'asar sa mai suna Christopher Illia a wurare daban-daban a garin Abuja.

An kama wani gawurtaccen barawo cikin kayan sojoji yana fashi
An kama wani gawurtaccen barawo cikin kayan sojoji yana fashi
Asali: Facebook

KU KARANTA: An sake kai kazamin farmaki a jihar Zamfara

A wani labarin kuma, Jagoran darikar Qadiriyya a Nahiyar Afrika, Sheikh Karibullah Kabara ya bukaci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya gaggauta sake tura dakarun sojoji a jihar Zamfara da ke fama da matsalar tsaro da tashe-tashen hankula.

Sheikh Karibullah Kabara yayi wannan kiran ne a ranar Asabar lokacin da yake jawabi a wurin taron Maulidi na tunawa da shugaban Darikar ta Qadiriyya Sheikh Abdulkadir Jilani karo na 68 a garin Kano.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng