Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da mabiya addinin Kirista a fadin duniya ke murna da shagulgulan bikin Kirsimeti, mabiya addinin Islama fiye da 500 sun Fasto Yohanna Buru murna a gidansa dake jihar Kaduna. Musuluman, da suka da maza, mata, manya, yara,
Legit.ng Hausa ta samu cewa matar da ta dauki nauyin shagulgulan bikin ta bayyana irin yadda ta fahimci kajin na son junan su wanda har hakan ya jaza ta yi tunanin daura masu auren domin cikar burin su. Matar ta kara da cewa a lok
Yan ta’addan Boko Haram sun fille kan daya daga cikin masu tsaron Gwamna Ibrahim Gaidam a Kukareta, da ke Damaturu, babbar birnin jihar Yobe. Marigayin tare da abokan aikinsa, na a hanyarsu ta dawowa daga Maiduguri ne.
A lokacin bukukuwan Kirsimeti da Kiristoci ke gudanarwa a fadin duniya, almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky da akafi sani da 'yan shi'a sun yi amfani da wannan damar wajen kaiwa Kiristoci ziyarar a cocin ECWA Good News dake Kaduna.
Abun na da matukar bacin rai ganin yadda muke sa ran yayan namu su zamu wani abu nan gaba amma ana neman a hana hakan yiwuwa." Daga bisani kuma sai suka bukaci gwamnati data shigo cikin lamarin domin ganowa tare da hukunta hatsabi
A cigaba da yakin neman zabe shekarar 2019 da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ke yi gida-gida, ya ziyarci Alhaji Musa Dogonkadai, sarkin kabilar Hausawa mazauna Agege a garin Legas. Yayin ziyarar ta Osinbajo, kabi
Wasu kyawawan tagwaye mata 'yan asalin kasar Australia da aka yi ikirarin sun fi dukkan tagwaye na duniya kama da juna, sun bayyana yadda suke son auren saurayinsu amma doka tayi masu cikas. Tagwayen, Anna da Lucy DeCinque, masu
Sarkin ya bayyana haka ne a yau, Talata, yayin karbar bakuncin kwamishinan 'yan sanda na jihar Zamfara, Usman Belel, a ziyarar da ya kai domin bawa jama'ar masarautar tabbacin basu kariya. "Ban taba jin labarin matasan wannan masa
Da yake tabbatar da lamarin, Magaji Majiya, kakakin yan sandan jihar, ya fada ma manema labarai a raar Litinin cewa Misata Kofar-Gabas ya ba yar’sa maganin kwari wato piya-piya biyo bayan wani karyewa da tayi a kafa.
Mudathir Ishaq
Samu kari