Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki

Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki

Gidauniyar tallafawa marasa galihu ta 'Atiku Care Foundation' ta tallafawa daruruwan 'yan gudun hijira a jahar Zamfara.

Gidauniyar tana gudanar da aikin ta tsawon lokaci wajen bada tallafin kayan abinci ga masu bukata musanman marayu masu rangwamen gata da ‘yan gudun hijira wadanda ‘yan ta’addan Boko-Haram suka raba su da gidajen su a jihohin Borno, Adamawa da Yobe.

Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Asali: Facebook

KU KARANTA: Yan shi'a sun yi bikin kirisimeti a Kaduna

Legit.ng Hausa haka zalika ta samu cewa al’ummar jihar Zamfara ma da iftila’in ‘yan ta’adda ya fada masu su ma sun rabauta da irin wannan tallafin kayan masarufi da suka hada da shinkafa, taliya da man gyada daga gidauniyar ta 'Atiku Care Foundation'.

A wani labarin kuma, Rundunar sojojin Najeriya ta ayyana cewa jami'an ta akalla 13 ne da kuma wani jami'in 'yan sanda suka rasa rayukan su yayin wani kwanton bauna da mayakan Boko Haram suka kai masu a sansanin su dake daya daga cikin garuruwan jihar Borno.

Mataimakin babban Daraktan hulda da jama'a na rundunar Operation Lafiya Dole, Kanal Onyema Nwachukwu shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai a ranar Talata.

Ga dai wasu daga cikin hotunan abubuwan da aka raba:

Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Asali: Facebook

Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Atiku Abubakar yayiwa 'yan gudun hijirar Zamfara kyautar ban mamaki
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel