Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An bayyana rasuwar wani matashin soja mai suna Aliyu Aminu daga cikin jami'an tsaro 13 da mayakan kungiyar Boko Haram suka kashe a sabon harin kwanton bauna da suka ranar Litinin. Sojoji 11 da jami'an 'yan sanda 2 ne suka rasa ran
Dan Ali dai ya shiga aikin soja na Short Service a 1894, ya kuma rike mukamai da dama, wadanda suka hada da Aikin zaunar da kasar Sudan lafiya na majalisar dinkin barakar duniya. Yayi Kwamandar Kalejin koyon aikin sojoji ta Jaji a
Ana kira ne ga makiyayan da su nemi wuri su killace dabbobinsu saboda kada su shiga gonakin mutane, su dinga basu abinci in sun nemo sun kwaso, su kuma fulanin sun gwammacewa rayuwar yawo da rangadi don cin ciyayi kyauta, ko ma a
Wani tsohon dan majalisar tarayya Najeriya a gwamnatin jamhuriya ta biyu, Dakta Junaid Muhammad, ya soki shugaban kasa Muhammadu Buhari dangane da bayyana baƙin cikinsa kan rasuwar tsohon shugaban kasa, Alhaji Shehu Shagari.
Idan har kana shirin yin aurene, to akwai wasu muhimman matakai da ya kamata ka sani, kuma ka shirya masu kafin zuwan wannan rana. Idan kuma har ka riga da kayi auren, to watakil ka fahimci cewa zamantakewar aure ba karamun abu ba
Monguno ma karamar hukuma ce a Borno, babban birnin ta ne Monguno, garin su NSA Babagana Monguno. Kamar dai Abadam, yan ta'addan sun taba kwace garin a watan janairu 2015 amma sojoji sun kwato shi bayan wata daya
Iyalan gidan Alhaji Abdulkadir Tataru dana Injiniya Salisu Alhaji Boyi sun tsinci kawunansu a cikin tsananin kaduwa da tashin hankali, bisa rasuwar Fawziya Abdukadir Tataru, wacce tun a ranar Juma’a aka gudanar da walimar aurenta
Mr. Peter Obi ya ce babban abunda Nigeria ke bujata yanzu shine babbar tawagar kwararru da zata yi kyakkyawan nazari kan hanyoyin yiwa tattalin arzikin kasar garanbawul. Obi ya bada tabbacin cewa takarar Atiku/Obi na da cikakke
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ba bu shakka gwamnatin sa daga shekarar badi za ta kara matsanancin tsanani wajen daura damarar tare da zage dantsen ta kan yakar annobar cin hanci da rashawa da ta yiwa Najeriya katutu.
Mudathir Ishaq
Samu kari