Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A cewar Sakataren yada labarai na jam'iyyar PDP, Kola Ologhondiyan, wajibi ne su dakatar da komai saboda tashin hankalin da Najeriya take ciki. A cewarsa sun yi
Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19. Babban abun mamakin
Shugaba Muhammadu Buhari yace bazasu kalmashe kafa suna kallon 'yan ta'adda suna cin karensu babu babbaka ba a Najeriya. Ya sanar da haka ne a yau wurin taro.
A ranar Alhamis da yamma, rundunar Army Super Camp suka mayar da harin da 'yan ta'adda suka kai Ngamdu dake karamar hukumar Kaga a jihar Borno arewa maso yamma.
A ranar Juma'a, 23 ga watan Oktoba, Shugaba Muhammadu Buhari ya tara duk tsofaffin shugabannin kasa masu rai don neman yadda za'a shawo kan rikicin EndSARS.
Rayuwa ta fara koma daidai a kananan hukumomin Jos ta Arewa da kuma Jos ta kudu awanni kadan bayan sa kullen awanni 24 a kananan hukumomin da ke jihar Filato.
Shugaban kasar Najeriya,Muhammadu Buhari, yace jami'an tsaro suyi aiki daidai iyakar da shari'a ta tsayar da su wurin shawo kan rikicin da ke faruwa a Najeriya.
Muhammad Adamu, wani alkalin kotu ne, wanda ya roki mahaifin wata Ifeoma mai shekaru 27, wadda aka kama da laifin cin zarafi, wulakanci da cutar da mahaifinta.
Fusatattun masu zanga-zanga a ranar Laraba sun kashe babban jami'in binciken laifuka, DSP Augustine Ogbeche tare da banka wa ofishin 'yan sanda na Atan-Ota Ado.
Mudathir Ishaq
Samu kari