Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daga cikin irin dalilan da yasa mata suka fi son dogon namiji akwai batun burgewa da kwarjini dake tattare da tsawo. Wani binciken masana ya nuna cewar dogayen maza na da damar samun nasara a zabe fiye da gajeru kuma sun fi iya ja
Zuba ruwa cikin wani dan kofi ko kwano sai ka saka kwan da kake so ka auna ka gani. Idan ya nutse ciki duka do yana da kyau. Idan ma sai da ya dan tsaya saman ruwan sannan ya nutse, to shima yana da kyau za'a iya ci amma a sani ce
Kamar yadda suka zarga, Dan takarar PDP din na zagaye da mutanen da suka tsani Fulani kuma suke munanan kalamai garesu tare da kiran musu zubda jini. Mista Badejo yayi kira ga Buhari da ya sa jami'an tsaro su sanya ido akan Atiku
A yau Juma'a shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kirayi matasan Najeriya akan su fara yiwa kawunan su tanadi da horo na rike akalar jagoranci domin kuwa nan ba da jimawa ba za su ci gajiyar karagar mulki da jagoranci irin na siyasa.
Wata 'yar siyasa da ta fito takarar a wata jam'iyyar adawa ta Mass Action Joint Alliance (MAJA) a jihar Edo mai suna Charity Idahosa ta koka akan yadda tace abokan siyasar ta na cin zarafin ta ta hanyar neman yin lalata da ita duk
Wata majiyar rahoto kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito ta bayyana cewa, an sake tsinto gawar wasu sojoji biyu cikin dokar Daji bayan harin da ya auku kan sansanin dakarun soji da ke yankin Buni Gari a jihar Yobe.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party a jihar Gombe ta samu gagarumin karuwa yayinda akalla mambobin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, akalla 3000 suka fita daga jam'iyyar a karamar hukumar Deba dake jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawar gaggawa da sifeto janar na hukumar yan sanda, IGP IBrahim Kpotum Idris. An fara wannan ganawar misalin karfe 2:30 bayan Sallar Juma'a cikin ofishin shugaban kasa dake fadar shugaban kasa
Legit.com ta ruwaito a shekarar data gabata ne dai kotu ta wanke Bafarawa daga zarge zarge da tuhume tuhumen badakalar satar kudi da almubazzaranci da hukumar EFCC ke yi masa, don haka a yanzu ya samu bakin shigar da karar Alu Mag
Mudathir Ishaq
Samu kari