Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yanzu dai yawancin musulmai a kasar tuni sun riga sun sirka addininsu da al'adunsu a kasashen Turai, don haka babu wata alama zasu kyamaci wannan masallaci, inda tuni har an fara tsaida Khamsa Salawati da ma sauran ibadu
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi sharhi a kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga a sassan jihar Katsina da makobiyar su, jihar Zamfara. Yayin wata hira da ya yi da jaridar Tribune, Masari ya ce, "abun yana matukar da
An zargi mayakan kungiyar Boko Haram da bawa mazauna garuruwan Jakana da Mainok wa'adin barin gidajensu ko su kashe su. Majiyar legit.ng ta rawaito cewar wasu mazauna garin Jakana sun shaida masu cewar mayakan Boko Haram sun basu
Walter Onnoghen, alkalin alkalai na kasa, ya bukaci alkalan kasar nan da su kasance cikin shiri a kan korafe-korafen da zasu biyo bayan zabukan shekarar nan da za a yi a cikin watan Fabrairu. Onnoghen na wannan kalamai ne a jiya
Hukumar Sojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa ta kulle babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a ranan Laraba, 9 ga watan Junairu, 2019. A wata jawabi da aka saki da rana, mataimakin kakakin rundunar Operation Lafiya Dole,
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar zabe ta kasa watau INEC, ta gabatar da jimilla ta adadin al'ummar kasar nan da suka shiryawa babban zabe na 2019. Hukumar ta ce 'yan Najeriya 84,004,084 ke da rajista ta cancantar kada
Majiyar Legit.com ta ruwaito Baba Modu yaso yayi amfani da damar da gwamnatin tarayya ta baiwa mayakan Boko Haram na neman afuwa da yafiya idan har suka mika kansu ga Sojoji tare da ajiye makamansu, amma yace Ba-Ana ya ki yarda.
Legit.com ta ruwaito an shirya wannan taro ne a babban birnin tarayya Abuja, kuma ya samu halartar masana da ma’abota shafukan sada zumunta daga ciki da wajen kasar nan, daga cikinsu har da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Os
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai zabtare albashin dukkanin wani ma'aikaci da ke daukar sama da mafi karancin albashi a kasar. Buhari ya ce zai dukufa wajen sake fasalin ayyukan masu daukar albashi mafi karanci a kasar
Mudathir Ishaq
Samu kari