Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da cewa idan aka hada adadin dukiyar tasa da waccan shekarar ya da biliyan 2 amma hakan bai hanashi zamtowa na farko ba. Dangote yana da tarin dukiya wanda adadin ta yakai dalar Amurka biliyan $10.3. Wanda ya biyo bayan shi...
Shahararren fim dinnan na Kannywood mai suna ‘Yaki A Soyayya’ ya shiga rukunin mayan fina-finan Najeriya 20. Fim din ‘Yaki A Soyayya’ shine na 17 cikin fina-finai 20 da aka haska a sinima a fadin kasar cikin kwanaki 7.
A ranan Laraba, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin jihar ta kai karan tsohon gwamnan jihar kuma Sanata, Rabiu Musa Kwankwaso, hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin wato EFCC.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa Murtala Nyako ya roki al’umman jihar da su yi masa kara su zabi dansa AbdulAzeez Nyako da ke takarar kujerar gwamnan jihar a karkashin inuwar jam’iyyar ADC a matsayin gwamnan jihar.
Cin abinci da dare gabanin kwanciyar bacci abu ne da likitoci ke jan kunne a kai duba da tarin illolin yin hakan. Bayan wasu gwaje-gwaje an gano cewa idan har cin abincin ya zama tilas cin kwakwamba na da fa'aida a wannan lokaci.
Daga karshe dai gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni guda hudu bayan cika duk wata sharudda da kundin tsarin mulki ya gindaya, musamman ma tantancewar majalisar dokokin jahar.
Wasu gungun matasa mun samu labarin cewa sun yi gangami sun yi aikin gayya wajen sharewa tare da wanke in dan takarar shugabancin kasar Najeriya a karkashin tutar jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi taron kamfe din
An kaddamar da aikin gina tashar jiragen ruwa cikin ruwa mai zurfi ta Lekki a jihar Legas ta kasar Najeriya a jiya Alhamis. Bayan kammala aikin, tashar za ta zama irinta mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara. Tashar kuma za
Fitacciyyar jaruma kuma daya daga cikin iyaye a masana'antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau Hajara Usman ta bayyana wanda zata goyawa baya a zaben gama gari na shekarar nan ta 2019 a matsayin shugaban ka
Mudathir Ishaq
Samu kari