Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu gungun mafusatan matasa mun samu cewa sun kunnawa wata motar gangamin yakin neman zaben dan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya Atiku Abubakar da kuma mai neman kujerar Sanata a jihar Kwara, Dakta Bukala Saraki wuta.
Sai dai Allah Yasa akwai wasu jajirtattun jami’an Yansanda dake kan gadan, wanda sune suka hangi mutumin yayin da yake kokarin halaka kansa da kansa, inda suka yi wuf suka kamashi, tare da daukeshi daga kan gadar gaba daya, suka t
Gwamna Ibrahim Gaidam na jihar Yobe ya umurci asibitin koyarwa na jihar, Damaturu da ta yi aikin dashen koda ga marasa lafiyan da suka kasance yan asalin jihar a kyauta. Kwaishinan harkokin cikin gida na jihar ne ya sanar da haka
Majiyar Legit.ng ta ruwaito INEC ta sanar da haka ne a ranar Talata 15 ga watan Janairu yayin da take bayyana jadawalin shirye shiryen zaben 2019 dake dauke da tsare tsaren da ta tanada domin ganin an gudanar da zaben cikin sauki.
Hukumar hana sha da tu'ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana cewar lemukan karin kuzari dake wartsakar wa a matsayin masu hatsari ga jiki fiye da tabar wiwi. Shugaban hukumar NDLEA a jihar Adamawa, Yakubu Kibo, ya bayyana
Hakika babu ko shakka cewa kasar Najeriya cike take da matasa maza da mata masu dumbin fasaha a ko wane irin fannonin rayuwa daga garin Badagry a jihar Legas har zuwa garin Maiduguri a jihar Borno. Haka zalika kamar dai yadda masu
Sufeto Janar na yan sanda mai barin gado, Ibrahim Idris, ya shawarci magajinsa da ya kewaya fadin kasar sannan ya dauki matakan da suka dace wajen inganta tsaro. A yau dai shugaban yan sanda ya cika shekaru 60 a duniya.
Kwamandan hukumar na yankin Ore dake jihar Ondo, Mista Philip Ozonnandi, ya sanar da ofishin dillancin labarai a Ore cewa masu motar haya yanzu zasu fara saka na'urar don gujewa hukunci. Ozonnandi yace masu ababen hawa na haya sun
A jawabinsa, Idris yace a ranar Talata 15 ga watan Janairu ya cika shekaru sittin a rayuwa, duba da cewa an haifeshi ne a ranar 15 ga watan Janairun 1959, don haka ya cika sharadin ritaya daga aiki, bugu da kari ya cika shekaru 35
Mudathir Ishaq
Samu kari