Da dumin sa: Wasu mafusatan matasa sun kona motar kamfe din Saraki da Atiku a Kwara

Da dumin sa: Wasu mafusatan matasa sun kona motar kamfe din Saraki da Atiku a Kwara

Wasu gungun mafusatan matasa mun samu cewa sun kunnawa wata motar gangamin yakin neman zaben dan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya Atiku Abubakar da kuma mai neman kujerar Sanata a jihar Kwara, Dakta Bukala Saraki wuta.

A wani hoto dake ta yawo a kafafen sadarwar zamani na motar da aka ce a jihar Kwara ne, mun ga wani matashi a kusa da motar yayin da ita kuma motar ke ci da wuta bal-bal.

Da dumin sa: Wasu mafusatan matasa sun kona motar kamfe din Saraki da Atiku a Kwara
Da dumin sa: Wasu mafusatan matasa sun kona motar kamfe din Saraki da Atiku a Kwara
Asali: UGC

KU KARANTA: Yadda Aisha Buhari ta kunyata Ganduje a Kano

Legit.ng Hausa dai ta tuna cewa a baya ma mun kawo maku labarin yadda wasu matasa da suka halarci taron gangamin yakin neman zabe da Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Bukola Saraki a garin Ilori, babban birnin jihar Kwara suka yi ta yi masu ihu.

An dai ga matasan na ihu tare da fadar 'Ole' dake zaman kalmar 'barawo' da yaren Yarbanci a yayin da manyan bakin dake saman babban dandamalin yakin neman zaben ciki kuwa hadda Sanata Bukola Saraki din.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng