Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun bayyana cewa Adeniji ya rasu ne a daren ranar 20 ga watan Ogusta, 1999, jim kadan bayan da ya shiga dakin kwanansa, bayan dawowarsa daga sallar Isha'i. Kamar yadda shari'ar Musulunci ta haramta binne gawa idan dare y
Fitaciyyar jaruar Hausa Jamila Umar Nagudu, ta bayar da dalilan da yasa bata son auran namiji mai kudi. Tace babban dalilin da yasa bata son auran mai kudi shine saboda ba zai samu dama da lokacin tattali da tarairayarta ba.
Akalla shugabannin jam'iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP) a karamar hukumar Shendam na matakin mazaba suka rasa rayukan su a kan hanyar su ta komawa gida bayan kammala taron gangami da dan takarar shugabancin kasa a ja
'Yan bindiga sun kashe wani jariri mai shekara daya da ragowar wasu mutane 25 a masarautar Gandhi dake karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewar an kai harin ne da sanyin safiyar ranar Lahadi a kau
Daya daga cikin malaman kungiyar Izala a Najeriya, Dakta Ahmad Mahmud Gumi ya ce kowane dan kungiyar na da ikon ya zabi gwanin sa inda maslahar sa take domin kungiyar Izala ba ta siyasa bace. Dakta Gumi ya bayyana hakan ne a cikin
Domin gujewa canja shawara a kurarren lokaci, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince wa Abubakar Adamu Mohammed ya zama sabon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, kamar yadda jaridar Premium Times ta ce majiyar ta a fadar shug
Duk dai da cewar anfi sanin itacen citta da yaji “Ginger” a turance, amma wannan yajin yanada matukara amfani a jikin mutun. Hakan yasa wasu masana sun gudanar da bincike akan irin magunguna da itacen citta keyi, musamman wajen b
Kamar yadda kungiyoyin dake kasar nan ke yi wa dan takarar shugaban kasar nan a tutar jam’iyyar PDP Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar tarba a duk jihohin da yan je yakin neman zabe. Mu ma magoya bayan jam’iyyar PDP musamman m
A yau, Litinin, ne wata kotun gwamnatin tarayya ta saurari shaidar Nasir Ingawa, tsohon hadimin tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, a kan tuhumar cin hanci da ake yi masa. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC)
Mudathir Ishaq
Samu kari