Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu cewa da yawa daga cikin al'ummar Najeriya mazauna jihar Katsina, sun fara gudun tsira na sauya sheka zuwa makociyar kasa ta Nijar a sakamakon ta'adar garkuwa da mutane da ta yi kamari da kuma matsin lamba ta 'yan baranda.
Yayin da ake kasa da awanni 24 da ake dakun zuwan shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a jihar Yobe, mun samu labarin cewa yanzu haka wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne na barin wuta a barikin sojojin j
Dogara yayi ikirarin cewa Gwamna Abubakar yayi babban kuskure na tunanin cewa zai iya sayen 'yan siyasar jihar da kudi, yana mai cewa babu wani dan siyasa mai hankali da zai hada hannu da gwamnan duba da irin ta'asar da tafka a gw
A yau shafin jaridar Legit.ng ya kawo muku cikakken jerin sunayen 'yan takarar kujerar shugaban kasa guda 73 tare da jam'iyyun su da za su fafata a yayin babban zaben kasa da za a gudanar a ranar 16 ga watana Fabrairu na gobe.
Rundunar sojin ruwa ta kasa ta sanar da fara karbar takardun masu sha'awar fara aiki da su a cikin wannan shekarar, 2019, kamar yadda sanarwar da darektan yada labarai na rundunar, Suleman Dahun, ya fitar a yau, Lahadi, a Abuja.
Labarin da Legit.ng ta samu yanzu, na nuni da cewa wani babban jigo a jihar Borno kuma tsohon jakadan Nigeria a kasar Chad, Gaji Galtimari, ya rasu. Ya rasu ne a daren ranar Asabar a Maiduguri, yana da shekaru 81 a duniya, bayan d
Rundunar sojin sama ta Nigeria (NAF) a ranar Asabar, ta aike da wani jirgin yakin sama, tare da kayayyakin yaki, da kuma wata rundunar dakarunta na musamman (SF) a jihar Sokoto. Haka zalika tura jirgin yakin, kayan yakin, da ku
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce abu ne mai wahala ya fadi zaben 2019 saboda karbuwar da ya samu. Ya ce ya yi matukar gamsuwa da tarbar da ya samu a gangamin yakin neman zabensa a Bauchi da Kogi da sauran jihohin da ya ziy
Jam’iyyar PDP da magoya bayan ta sun shiga cikin matsanancin rudani a jihar Kaduna ranar Juma’a ganin irin miliyoyin mutanen da suka yi tururuwa a garin domin yi wa shugaban Kasa Muhammadu Buhari Lale marhaba da zuwa garin Kaduna.
Mudathir Ishaq
Samu kari