Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Asabar, 16 ga watan Feburairu ne hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zaben shugaban kasa da nay an majalisun wakilai da na dattawa, sai kuma a ranar 2 ga watan Maris a gudanar da zaben gwamnoni da nay an majalisu
Wasu mutane da ake zargin yan iska ne daga jam’iyyar adawa sun lalata manyan hotunan kamfen din Shugaban kasa Muhammadu Buhari da na jam’iyyarsa a jihar Taraba gabannin ziyarar da Shugaban kasar ke shirin kaiwa Jalingo.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira filin kwallon Jolly Nyame da ke garin Jalingo, babban birnin jihar Taraba a ranan Alhamis, 7 ga watan Febrairu, 2019 domin yakin neman zabensa na karo biyu da za'a gudanar nan da kwanaki 9.
Kwamishinar da ke kula da harkokin mata da ci gabansu a jihar Edo, Magdalene Ohenhen, tace a yanzu ya zama ruwan dare don uba yayi wa yarsa ciki a jihar. Ta bayyana lamarin a matsayin abun bakin ciki matuka, cewa dole a dau mataki
A cewar Rochas dai, an ci amanarsa, musamman ganin yadda ya bautawa jam'iyya ya kuma kyautata wa wadanda yake ganin a karkashinsa suke. Gwaman yace musamman Adams Oshiomhole, da ma Rotimi Amaechi, sune ummul aba-isin wahalarsa...
- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa kamfanin NNPC za ta fara haka mai zurfi domin neman mai da gas a Benue. Yace za a fara hako man ne biyo bayan wanda aka fara a yankin kogin Kolmani, a jihohin Bauchi da Gombe.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Wakili ya gaji tsohon kwamishinan Yansandan jahar Kano, Rabiu Yusuf, kuma yana daga cikin Yansandan da suka fara aiki a hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yanzu d
Yayin da ya rage saura 'yan kwanaki a gudanar da zabukan gama gari dake tafe, rundunar jami'an hukumar haka fasa-kwauri ta kwastam dake a shiyyar 'A' a Najeriya ta sanar da samun nasarar cafke kwantenoni makare da kayan 'yan sanda
Wata babbar kotun Ikeja a ranar Talata, 6 ga watan Fabrairu ta yanke hukuncin kisa ga Saheed Arogundade, Shugaban kungiyar ma’ikatan sufuri (NURTW), reshen Boudary/Aiyetoro da ke jihar Lagas, kan kisan wani jami’in dan sanda.
Mudathir Ishaq
Samu kari