Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dakataccen alkalin alkalai na kasa, Walter Onnoghen a jiya yace Chiyaman din kotun manyan laifuka ta CCT, Danladi Umar da ya cire kanshi daga shari'ar shi akan bayyana kadarorin shi saboda akwai yuwuwar yaki yin adalci.
Yanayin shigar nata bai samu karbuwa ba a wajen wasu yan arewa, da musulman da ke bibiyar shafinta inda suka tunatar da ita irin fushin da Allah ke yi ga masu irin wannan shiga. Sun zarge ta da cewar a yanzu rudin duniya ya dibeta
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta cafke wani mutum da aka ambata da suna Prince Chinecherem da laifin danne wani yaro mai shekaru 13 ta dubura. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Imohimi Edgal ya bayyana hakan ga manema labarai.
Kasar Iran dake a yankin gabas ta tsakiya ta sanar da samun nasarar yin gwajin makaman ta masu linzamin da ta kera wadanda ka iya yin tafiyar sama mai nisan da ya wuce kilomita dubu 1 da dari 350 a sararin samaniya zuwa wajen abok
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya cire kwaminnan san a yada labarai, Bello Goronyo, bisa zargin sa da yin zagon kasa ga takara da gwamnatin Tambuwal. A jawabin da Abu Shekara, kakakin gwamnan ya fitar, ya ce Tambuwal
Mun samu cewa a gobe Laraba da Hausawa ke mata lakabi da Tabawa ranar samu, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai kaddamar da wani katafaren aiki na ginin Layin Dogo da aka kammala daga birnin Legas zuwa na Ibadan.
Alkalin wata kotu ta musamman dake yanke hukunci akan laifuffuka dake zaman ta a Ikeja ta jihar Legas mai suna Mai shari'a Oluwatoyin Taiwo a ranar Litinin ta yankewa wata mata mai suna Judith Okonkwo hukunci bisa laifin damfara k
Wasu ‘yan gudun hijira kuma mazauna yakin Baga da ke jihar Barno sun bayyana cewa har yanzu garin Baga na nan a hannun yan ta’addan Boko Haram. Mazauna garin sun bayyana cewa suna kula da shige da ficen duk wani mazaunin garin.
Mutuwar tasa ta bagatatan, ta dimautar da masu kudin ajiya har $190m, biliyoyi in aka juya zuwa naira, domin kuwa bai fadi ko bada password din yadda za'a amfana da kudin ko a sayar a bankuna a karba ba. Cryptocurrency dai, ana...
Mudathir Ishaq
Samu kari