Cikin Hotuna: Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas

Cikin Hotuna: Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas

Mun samu cewa, a jiya Talata, 19 ga watan Fabrairun 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yiwa dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a jihar Legas.

Sanatan shiyyar Kano ta Tsakiya ya samu kyakkyawar tarba ta magoya bayan akidar Kwankwasiya yayin da ya ziyarci al'ummar Arewa da ke jihar Legas, domin yiwa Atiku yakin zabe da kuma dan takarar kujerar gwamnan jihar na jam'iyyar PDP, Jimi Agbaje.

Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas

Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas
Source: Twitter

Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas

Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas
Source: Twitter

Kwankwaso yayin girgiza magoya baya a unguwar Agage da ke jihar Legas

Kwankwaso yayin girgiza magoya baya a unguwar Agage da ke jihar Legas
Source: Twitter

Magoya bayan Kwankwaso a unguwar Agege da ke jihar Legas

Magoya bayan Kwankwaso a unguwar Agege da ke jihar Legas
Source: Twitter

Magoya bayan Kwankwaso a unguwar Agege da ke jihar Legas

Magoya bayan Kwankwaso a unguwar Agege da ke jihar Legas
Source: Twitter

Kwankwaso tare da dan takarar kujerar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar PDP; Jimi Agbaje

Kwankwaso tare da dan takarar kujerar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar PDP; Jimi Agbaje
Source: Twitter

KARANTA KUMA: APC za ta yi magudi cikin yankuna 3 na Najeriya a babban zabe - Atiku

Jimi Agbaje yayin liyafa ta karrama Kwankwaso a jihar Legas

Jimi Agbaje yayin liyafa ta karrama Kwankwaso a jihar Legas
Source: Twitter

Kwankwaso tare da Jimi Agbaje a fadar Sarkin Hausawa na unguwar Agege da ke jihar Legas

Kwankwaso tare da Jimi Agbaje a fadar Sarkin Hausawa na unguwar Agege da ke jihar Legas
Source: Twitter

Tururuwar al'umma yayin da Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas

Tururuwar al'umma yayin da Kwankwaso ya yiwa Atiku kamfe a jihar Legas
Source: Twitter

Kwankwaso ya yiwa Atiku da Jimi Agbaje kamfe a jihar Legas

Kwankwaso ya yiwa Atiku da Jimi Agbaje kamfe a jihar Legas
Source: Twitter

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit.ng

Online view pixel