Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam'iyyar APC reshen jihar Delta ta zargi magudi mai yawa a zaben shugaban kasa da majalisar dattawa da akayi a ranar asabar. Jam'iyyar ta zargi shuwagabannin jam'iyyar PDP da jan hankalin jami'an hukumar zabe mai zaman kanta da
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai amince da sakamakon babban zaben da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairu ba. Ya ce zaben cike yake da murdiya gami da rashin gaskiya.
A jiya Talata, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar APC da ya lashe babban zabe da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019.
Legit.ng ta ruwaito a daren Laraba ne shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya sanar da Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu, inda ya samu kuri’u miliyan 15.19, yayin da Atiku Abuba
Ku kasance tare da mu domin sanin yadda abubuwa ke gudana a fadin tarayya a yau da aka gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisun tarayya. Jami'an tsaro jami'in jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP har lahira a Ward 10, kar
A yayin da sauran kiris hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kammala bayyana sakamakon zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, mun samu cewa Atiku Abubakar ya yiwa Buhari diban Karen Mahaukaciya a jihar Cross River.
A yayin da a jiya Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mai aukuwar ta auku, an gudanar da babban zabe na kujerar shugaba kasa da ta 'yan majalisun tarayya cikin duk wani kwararo, lungu da sako da ke fadin kasar nan.
Salin alin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari futu-futu wajen samun nasara a jihar Ebonyi yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar.
Mudathir Ishaq
Samu kari