Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe

Shugaba Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo sun karbi takardan shaidar nasara a zaben kujeran shugaban kasa a ranar Laraba, 27 ga watan Febrairu, 2019 a dakin taron ICC dake birnin tarayya, Abuja.

Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya mikawa shugaba Buhari da mataimakinsa wannan takardar shaida.

Daga cikin wadanda suka halarci wannan taro sune uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari; uwargidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomole.

Daga cikin gwamnonin sune gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode; gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki; gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi; gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello; gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sherrif.

KU KARANTA: Latsa nan domin ganin sakamakon zaben jiha bayan jiha

Kalli hotunan:

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Shugaba Buhari yayinda yake rattaba hannu kan takarda
Asali: Facebook

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Buhari yayinda yake karban takarda daga hannun Farfesa Mahmud Yakubu
Asali: Facebook

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Shugaba Buhari da mataimakinsa
Asali: Facebook

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Asali: Facebook

Kayatattun hotunan yadda shugaba Buhari ya karbi takardan shaidar nasara a zabe
Buhari yayinda yake shigowa ICC
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng legas.html

Asali: Legit.ng

Online view pixel