Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hakan ya nuna adadin jama’an ya karu da miliyan biyu da dubu dari biyu da arba’in da biyu da sittin da tamanin da takwas (2,242,688), daga watan Disambar bara inda adadin masu amfani da yanar yake a miliyan 11,632,516 (111,632,516
Kasa da shekaru 10 bayan shugaban jam’iyyar PD a jihar Yobe ya canja sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, Karin wasu shugabannin jam’iyyar sun bi sahun tsohon shugaban na su. A yau, Lahadi, ne Ali Makinta, tsohon shugaban jam’iyyar
Kwanaki shida gabanin gudanar zaben kujerar gwamna da ta 'yan majalisun dokoki na jihohi a ranar Asabar, 9 ga watan Maris, daya daga cikin manema takarar kujerar gwamna a jam'iyyar PDP na jihar Kaduna ya yi watsi da jam'iyyar.
Tsautsayi da masu iya magana su ka ce ba ya wuce ranar sa ya auku a daren yau na Lahadi cikin Unguwar Hausawa daura da hanyar Bawo yayin da wutar gobara ta lakume wani Miji da Mata da kuma 'ya'yan su hudu a birnin Kanon Dabo.
Shekara guda kenan bayan da Fatima Ganduje, diyar gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, da ta auri Idris Ajimbi, 'da ga gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi. An yi shagali na kece raini yayin bikin su a birnin Kano da Oyo.
Da yawa daga cikin mashahuran 'yan siyasa da kungiyoyi masu ruwa da tsaki akan harkokin siyasa, sun gaza cika alkawurran su na tanadar tumunin kuri'u ga shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin babban zaben kasa.
Daya daga cikin'ya'yan Osama Bin Laden, mai suna Hamza ya ce mahaifin sa yana nan da ran sa kuma ma shi kadai ya san ida gwamnatin Amurka ta boye mahaifin sa shine ma yasa shugabannin kasar ke ci gaba da farautar sa domin suga kar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Dansanda mai shigar da kara, Sajan Segun Adegboye ya bayyana ma kotu cewa da misalin karfe 8 na safiyar ranar 12 ga watan Disambar shekarar 2018 ne Sangodiji ya murde wuyan budurwarsa, Dupe.
An gudanar da zaben 'yan majalisun tarayya tare da na shugaban kasa a ranar Asabar din makon da ya gabata, inda Legit.ng Hausa ta yi kokarin tattara maku sunayen wadanda suka samu nasarar lashe zaben kujerun majalisar tarayya a ji
Mudathir Ishaq
Samu kari