Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla mutane takwas ne suka jikkata a yayin wani artabu a tsakanin magoya bayan manyan jam'iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da kuma All Progressives Congress (APC) a mazaba ta 9 rumfa ta 007 a karamar hukumar nsit Atai, jihar
Legit.ng ta ruwaito a ranar Alhamis, 7 ga watan Maris ne aka fara zaman sauraron karar da Atiku ya shigar gaban kotun sauraron koken zaben shugaban kasa, inda yayi zargin INEC da APC sun shirya magudin da ya baiwa Buhari nasara a
Wasu 'yan bangar siyasa wadanda ake zargin magoya bayan jam’iyyar APC ne sun kai farmaki a gidan Babban Lauyan Gwamnati kuma Kwamishinan Shari’a na Jihar Sakkwato Barista Sulaiman Usman (SAN) a yammacin jiya tare da muzgunawa jama
An tura jami'an yan sanda garin Jalingo, babbar birnin jihar Taraba doin kwantar da kuran rikicin kabilancin da ta faru a Jeka da Fari, kusa da gidan gwamnatin jihar. Tashin hankalin ya fara ne yayinda aka dabawa wani matashi wuka
Legit.ng ta ruwaito daruruwan jama’a ne suka halarci bude Masallacin juma’an, daga cikin har da mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, tare da sauran shuwagabannin al’umman Musulman garin Daura.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Aisha ta bayyana haka ne a yayin wani liyafar cin abinci da ta shirya a garin Daura na jahar Katsina don murnar samun nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda tace lokaci yayin daya kamata a sakanka
Rahotanni sun kawo cewa an sake samun girgizar kasa a Mpape, wani yanki da ke Abuja a ranar Juma’a, 8 ga watan Maris. Sai dai akwai wani ikirari da ba a tabbatar ba wanda yace girgizan kasar yayi sanadiyar mutuwar mutane uku.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jagoran shirya zanga zanga, Mohammed Musa ne ya bayyana haka a gaban ofishin jakadancin kasar Amurkan, inda yace Amurka na yaudarar duniya da cewa wai tana kare yancin dan adam bayan itace kan gaba waje
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a zaben da ya gabata, Alhaji Atiku Abubakar ya aike da sakon bidiyo zuwa ga masoyan sa kan zaben gwamnoni
Mudathir Ishaq
Samu kari