Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Idan za’a tuna a ranar Asabar din data gabata, 9 ga watan Maris ne aka gudanar da zaben gwamnoni a jahohi akalla guda 30 na Najeriya, inda wasu gwamnonin dake kan kujera ne ke kokarin zarcewa, yayin da aka samu sabbin gwamnoni a w
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta alanta Dapo Abiodun, dan takaran gwamnan jihar Ogun karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a matsayin zakaran zaben. Dapo ya samu kuri'u 241,670 inda ya la
A jiya Lahadi jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, dan takarar kujerar gwamnan jihar Yobe a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC, Mai Mala Buni, shine ke kan gaba yayin da ya lashe sakamakon zaben kananan hukumomi 9 na jihar Yobe.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban baturen zabe na zaben gwamnan jahar Zamfara, Farfesa Kabiru Bala ne ya tabbatar da haka a yayin tattara sakamakon zaben gwamnan jahar da aka fara tun a ranar Lahadi, kuma ake kai har yanzu.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kan ta (INEC) ta bayyana zaben kujerar gwamna da aka yi ranar Asabar da ta gabata a jihar Sokoto a matsayin wanda bai kammalu ba. Baturiyar zabe a jihar, Farfesa Fatima B. Mukhtar, ce ta bayyana da
Legit.ng ta ruwaito daga cikin jihohin da aka samu irin wannan tasgaro akwai jahar Bauchi, Sakkwato, Adamawa da kuma jahar Filato, dukkaninsu jihohi ne dake Arewacin Najeriya Sai dai babban dalilin da doka ta tanadar na auna idan
Mista Oluwaseyi Makinde na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ya lashe zaben kujerar gwamnan jihar Oyo inda ya lallasa abokin hamayyarsa na jam'iyyar All Progressive Congress APC, Bayo Adelabu Penkelemesi.
Zamfara: Duk da dai da farko an yi ta takadda game da 'yan takarar APC a jihar, amma daga baya APC din ta samu damar shiga zaben kuma har ma ta lashe dukkan zababbun kujerun 'yan majalisar tarayya. Ana ganin APC zata iya sake lash
Sakamakon zaben kujerar gwamna da hukumar zabe ta sanar a Jihar Jigawa ya tabbatar da cewar gwamnan jihar mai ci, Mohammed Abubakar Badaru, ya sake lashe zaben kujerar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar APC. Badaru ya samu kuri’u
Mudathir Ishaq
Samu kari