Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe jami’in dan sanda tare da sace wasu mutane 6 a mahakar zinare da ke kauyen Sunke a karamar hukumar Anka, jihar Zamfara, kamar yadda jaridar daily Trust ta rawaito. ‘Yan bindiga sun dade
Tabbas dai tsautsayi baya wuce ranar sa, kuma dukkan mai rai baya tsallake ranar ajalin sa. Hakan dai ta sake tabbata a wani labarin da muka samu na wani bawan Allah da ya kubutar da jirgin sama samfurin Boeing Co.737 Max 8 daga y
Kamar yadda rahotanni suka bayyana, wannan zakakuran Mata sun yi kwazon gaske tare da bayar muhimmiyar gudunmuwa gami da taka rawar gani wajen tabbatar da nasarorin gwamnatin shugaban kasa Buhari.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kan ta (INEC) ta bayyana cewar zata cigaba da tattara wa da sanar da sakamakon zaben gwamna a jihar Ribas a ranakun 2 da 5 ga watan Afrilu. Hukumar ta sanar da cewar idan da bukatar sake yin zaje a
El-Rufai ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook a ranar Alhamis 21 ga watan Maris, inda yace ya kai ziyarar ne don jajanta ma Wammako sakamakon rasuwar kaninsa, Salihu Baraden Wammako.
Ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) da ke jihar Bauchi ya bayyana cewar za a gudanar da zaben gwamna na raba gardama a kananan hukumomi 15 da aka soke sakamakon zabe. Kwamishinan zabe a jihar Bauchi, Ibrahim Abdullahi, ne ya sanar
Sabbin alkaluman kiwon lafiya na duniya sun nuna cewa kasar Najeriya a yanzu ita ce ta farko a jerin kasashen da suke fama da cutar kyanda inda alkaluma suka nuna cewa sakalla yara a kasar sama da miliyan uku ne ba a yi masu rigak
Wasu da ake kyautata zaton cewa 'yan kungiyar asiri ne sun kashe wasu mata masu yiwa kasa hidima (NYSC) guda biyu tare da wani dalibi a wata makarantar 'yan kasuwa da ke Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa.
Rundunar yan sanda a jihar Ogun ta kama wani dan shekaru 25 Ajibade Olumuyiwa da laifin kashe kwarton matarsa, Olakiitan Balogun wanda ya kasance mai sana’ar gyaran takalmiAn kama Olamuyiwa a ranar 17 ga watan Maris cikin dare.
Mudathir Ishaq
Samu kari