Mata 31 da Buhari zai yiwa nadin mukamai a sabuwar gwamnatin sa

Mata 31 da Buhari zai yiwa nadin mukamai a sabuwar gwamnatin sa

Shafin jaridar Vanguard ya ruwaito cewa akwai kimanin Mata 31 da za su samu nadin mukamai tare da kasancewa cikin sabuwar majalisar shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin rikon akalar sa ta jagorancin kasar nan a wa'adi na biyu.

Fidda jerin sunayen da fadar shugaban kasa ta aiwatar biyo bayan kammala zaben shugaban kasa makonni kadan da suka gabata, ya haskaka kyakkyawar makoma ta Mata duba da yadda suka yi kwazon gaske a gwamnatin Buhari yayin wa'adin ta na farko a bisa karagar mulki.

Mata 31 da Buhari zai yiwa nadin mukamai a sabuwar gwamnatin sa
Mata 31 da Buhari zai yiwa nadin mukamai a sabuwar gwamnatin sa
Asali: Twitter

Kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito, shugaban kasa Buhari zai kwaikwayon sauran kasashen duniya wajen daga martabar Mata domin kwatanta kimar su da ta maza yayin da ake fafutikar hakan a wannan zamani.

Cikin jerin manyan matan da suka rike madafan iko a gwamnatin Buhari kuma fadar shugaban kasa ta aminta tare da yabawa kwazon su sun hadar da;

1. Zainab Ahmed- Minister of Finance.

2. Aisha Abubakar, Honourable Minister of Women Affairs and Social Development.

3. Winifred Oyo-Ita, Head of the Civil Service of the Federation.

4. Marilyn Amobi, Managing Director/Chief Executive Officer, Nigeria Bulk Electricity Trading Plc, NBET.

5. Adejoke Orelope-Adefulire, Senior Special Assistant, SSA to the President on Sustainable Development Goals, SDGs.

6.Sharon Ikeazor, Executive Secretary, Pension Transitional Arrangement Directorate, PTAD,

7. Toyin Adeniji, Executive Director, Micro Enterprises, Bank of Industry (oversees the Government Enterprise and Empowerment Programme, GEEP).

8. Aishah Ahmad, Deputy Governor, Financial System Stability, Central Bank of Nigeria, CBN

9. Mojisola Adeyeye, Director-General, National Agency for Food, Drug Administration and Control, NAFDAC.

10. Stella Okotete, Executive Director, Business Development, NEXIM Bank.

11. Juliet Ibekaku, Special Assistant to the President on Justice Reform and the National Coordinator, Open Government Partnership, OGP.

12. Gloria Akobundu, National Coordinator/Chief Executive of New Partnership for Africa’s Development, NEPAD, Nigeria.

13. Nnenna Akajemeli, National Coordinator/CEO, SERVICOM.

14. Azuka Obageli Azinge, Acting Registrar-General, Corporate Affairs Commission, CAC.

15. Abike Dabiri, Chairperson and CEO, National Diaspora Commission.

16. Jumoke Oduwole, Senior Special Assistant to the President on Industry, Trade and Investment, and Secretary of the Presidential Enabling Business Environment Council, PEBEC.

17. Patience Oniha, Director-General, Debt Management Office, DMO.

18. Damilola Ogunbiyi, Managing Director, Rural Electrification Agency, REA.

19. Yewande Sadiku, Executive Secretary, Nigerian Investment Promotion Commission, NIPC.

20. Mariam Uwais, Special Adviser to the President on Social Investment.

21. Fatima Waziri-Azi, Rule of Law Advisor, Office of the Vice-President.

22. Julie Okah-Donli, Director-General, National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, NAPTIP.

23. Hadiza Bala-Usman, Managing Director, Nigerian Ports Authority, NPA.

24. Amina Ado, Senior Special Assistant, SSA to the President on Oil and Gas.

25. Edirin Akemu, Coordinator, Nigerian Industrial Policy and Competitiveness Advisory Council.

26. Lucy Omosefe-Ajayi, The Executive Director, Lagos International Trade Fair Complex Management Board.

27. Folashade Joseph, Managing Director, Nigeria Agriculture Insurance Corporation, NAIC.

28. Cecilia Gaya, Director-General, Administrative Staff College of Nigeria, ASCON,

29. Rahimatu Aminu-Aliyu, Executive Director, Loans and Mortgage Services, Federal Mortgage Bank of Nigeria, FMBN.

30. Kemi Nelson, Executive Director, Operations, Nigeria Social Insurance Trust Fund, NSITF.

31. Ronke Sokefun, Chairperson, Nigerian Deposit Insurance Corporation, NDIC.

KARANTA KUMA: A daren yau za mu kawar da kungiyar ISIS - Trump

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, wannan zakakuran Mata sun yi kwazon gaske tare da bayar muhimmiyar gudunmuwa gami da taka rawar gani wajen tabbatar da nasarorin gwamnatin shugaban kasa Buhari.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel