Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
akwai wasu ne daga cikin manyan Kasarnan, lokacin fadar sunansu bai yi ba, amma na sansu, manya ne kuma 'yan arewa ne, suna da ra'ayi akwai arziki ne a jihar Zamfara, ana diban zinare da arzikin dake karkashin kasa da ake tonowa
Ana sa ran a taron wanda za a kwashe kwanaki biyu ana yinsa, shugaba Buhari zai gabatar da makala, a matsayin babban bako na musamman, a gaban 'yan kasuwar duniya, shuwagabannin kasashe da kuma manyan masu saka hannun jari na kasa
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya shawarci gwamnat da ta yi amfani da mafarauta domin magance matsalar garkuwa da mutane a Arewacin Nigeria. Sanusi ya ce a ita ma jihar Kano ta Kudu ta fuskanci irin wannan matsalar shekaru hudu
Kabiru; wani mutum mai shekaru 44, da dan cikinsa Farouq; mai shekaru 19, sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Legas bayan samun su da laifin yin fyade tare da yin ciki ga wata matashiya mai shekaru 13 da ba a bayyana sunan
Dr Tony Mbume ya shawarci mata, da su daina sanya matsattsun wanduna (Jeans) da kuma dan kamfai na roba, domin gujewa kamuwa da cutukan farji. Dr Mbume ya ce kayayyakin da aka sarrafasu daga roba na sanya cutukan farji saboda shi
Biyo bayan nasarar Gwamna Aminu Tambuwal na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Sakkwato, shugaban kungiyar yakin neman zaben kujerar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Yusuf Suleiman, ya yi ikirarin an danne masu hakki.
Marigayin, wanda ya kasance daya daga cikin matuka jirgin, ya fita ne domin dauko jakarsa, amma yayin da yake wuce wa ta jikin fankar jirgin sai ta fille masa kai, kuma nan take ya fadi matacce. "Nan take farfelar jirgin dake aiki
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya fice daga Najeriya domin halartar taron tunawa da gagarumar kisan gillar da ta auku kan 'yan kabilar Tutsi a kasar Ruwanda shekaru 25 da suka gabata.
Yan bindigar sun fara bude wuta a wani ofishin 'yan sanda, kafin da ga bisani suka fara bi gida gida suna kashe mutanen da suka taras a ciki. Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun mutu yayin da aka tabbatar da jikkatar mu
Mudathir Ishaq
Samu kari