Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban majalisar amintattun hukumar kare hadura wato Federal road safety commission (FRSC), Mallam Buhari Bello yayi kira ga gwamnatin Nigeria akan ta samar ma ma’aikatan ta makamai wanda zasu taimaka wurin gudanar ta aiyukan su
Saudiyya na kare tsarin dokarta bayan jayayyan da ya biyo bayan hukuncin kisa da aka zartar akan wata yar Najeriya, Kudirat Adeshola Afolabi, akan laifin safarar miyagun kwayoyi. Akalla yan Najeriya 23 za a yanke wa hukuncin kisa.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP da dan takararta, Atiku Abubakar, sun shigar da kara kotu kan cewa shugaba Muhammadu Buhari ba da takardan shaidar WAEC kuma saboda haka, bai cancanci yin takara a zaben shugaban kasa ba.
Legit.ng ta ruwaito Hajiya Rakiya Adamu, wanda itace yaya guda daya tilo da ta rage ma shugaban kasa Buhari ta kai masa wannan ziyara ne a ranar Juma’a, 12 ga watan Afrilu, inda aka hangeta zaune tare da Buharin akan kujera daya.
Bayan zargin da ministan tsaro, Mansur Dan-Ali, yayi kan sarakunan gargajiyan jihar Zamfara, wani mazauni ya bayyana abinda suka gani a daurin auren 'yayan sarkin Zurmi.
A yanzu haka, wasu yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun dawo cin karansu ba babbaka a cikin garururuwan karamar hukumar Zurmi na jihar bayan hukumar soji ta fara kai hare-hare dazukan da yan bingan ke boyewa.
Duk da barazanar cibiyar kula da ma'adanan man fetur ta rufe gidajen mai masu sayarwa sama da farashin gwamnati, ana sayar litar man fetur a kan farashin N155 da kuma N160 a wasu gidajen mai na jihar Bayelsa.
Hotunan wasu yara; Aliyu, mai shekaru 17 da Aisha, mai shekaru 15, da ke shirin angwance wa a jihar Sokoto sun jawo barkewar cece-kuce a tsakanin jama'a. Najeriya kasa ce mai jama'a da suka fito daga kabilu da addinai daban-daban
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ce a kalla shaguna 35 suka kone sakamakon wata gobara da tashi a 'Yan nama da ke cikin kasuwar Kurmi. Alhaji Saidu Mohammed, kakakin hukumar, ne ya tabbatar da faruwar hakan yayin da yake magan
Mudathir Ishaq
Samu kari