Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau Asabar dinnan ne wasu da ake zargin barayi ne, suka kashe limamin kauyen Kwara, dake karamar hukumar Kiyawa, cikin jihar Jigawa, hukumar 'yan sandan jihar ta tabbatar da faruwan lamarin. Mai magana da yawun hukumar 'ya...
Babban limamin masarautar Ebira, Alhaji Musa Galadima, ya rasu a safiyar ranar Juma'a, 19 ga watan Afrilu, 2019 yana mai shekaru 98 a duniya. NAN ta bada rahoto.
Shugaban 'yan ta'addar da suka addabi al'ummar jihar Zamfara ya bayyana cewa za su cigaba da kashe mutane a jihar, tunda har gwamnatin tarayya ta cigaba da aiko da jami'an tsaro domin dauki ba dadi...
Zancen da ya fito daga kungiyar wanda Ramat A. Ibrahim ta sanya ma hannu gami da majalisar dinkin duniya da kuma Amnesty international na cewa, kama mataimakin gwamnan yaci karo da doka.
Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce babban burinsu shine su ga...
Da yake jawabi sakataren mai suna, Mallam Lanre Issa-Onilu cewa yayi hakika wannan abu da shugaba Buhari yayi ya cancanci a yaba masa. Inda ya kara da cewa alkawarin da akayiwa yan Najeriya lokacin yawon neman zabene aka cika.
An yankewa yan Najeriya hukuncin kisa a garin Sharjan, kasar UAE kan laifin fashi da makamin da sukayi a watan Disamban 2016. Wannan hukunci na zuwa ne jim kadan bayan an damke wasu yan Najeriya biyar da suka kai harin fashi da ma
Bayan aiki na kwana 1,000, ma’aikatar jirgin kasan Nigeria (NRC) ta yi sufuri da akalla fasinjoji 1.5m daga Abuja zuwa kaduna, ta jirgin kasa, lissafin ma’aikatar NRC ya bayyana haka.
Wasu bakaken Maiczai biyu sun fatattaki shugaban kasar Liberia, George Weah daga ofishin sa. Hakan ya sanya ta dole shugaban kasar ya ke gudanar da aiki na rike akalar jagorancin kasar daga farfajiyar gidan sa.
Mudathir Ishaq
Samu kari