Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace a yanzu haka injiniyoyin rundunar suna harhada jiragen don rantsar
Rundunar yan sandan jihar Kaduna a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu ta bayyana sunan mutum na biyu da masu garkuwa da mutane suka kashe tare da yar kasa Birtaniya a Kajuru. An bayyana sunansa a matsayin Mathew Danjuma
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, SP Audu Jinjiri ne ya bayyana haka a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu a garin Dutse, inda yace an gano wannan jariri ne a wata tsohuwar rijiya dake cikin karamar huku
Da yake nuna dokinsa a kan ssbuwar matar da zai aura, Zango ya ce yana gayyatar kowa da kowa zuwa daurin aurensa. Sannan ya kara da rubutun cewar zai kasance da sabuwar amaryar har abada. "Zan auri sahiba ta, Safiyya, kuma za ta
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Sojan sama, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin, inda yace Saddique na amfani da damar irin wannan liyafa don ganawa da dakarun Sojinsa a duk lokacin da ake wani sha’anin biki
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sirridawa yayi ma talakawa wannan kabakin alheri ne a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu a gidansa dake cikin garin Sakkwato, inda yace yayi hakan ne kamar yadda ya saba tallafawa tare da taimaka ma gaji
Kaakakin rundunar Sojan kasa, Kanal Sagir Musa ne ya bayyana haka a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu, inda yace Sojoji sun yi musayar wuta da yan bindigan, inda suka kashe mutane guda shida, tare da kwace bindigu guda guda kirar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun afka ma kauyen ne dayawansu akan babura kirar Boxer, inda suka shiga harbin mai kan uwa da wabi, daga bisani kuma suka bi duk wasu shaguna da ababen hawa suna banka musu wuta.
Babban manajan Labana Rice Mills, wani kamfani na asali mai noma da sarrafa shinkafa a jihar Kebbi, Abdullahi Zuru yayi korafi akan cigaba da ake samu wajen shigowa da shinkafa Najeriya ta haramtattun hanyoyi.
Mudathir Ishaq
Samu kari