Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wani dangin Onuorah ya bayyana cewa Abuchi ya bi mahaifinsa har cikin daki ne inda ya kashe akan zargin shine yayi dalilin mutuwar mahaifiyarsu mai shekaru 51, Okwundu Onuorah.
Hukumar kula da asusun yawan jama’a na majalisar dinkin duniya (UNFPA) tace yawan yan Najeriuya ya tasar ma miliyan 201 a yanzu. A rahotonta na yawan mutanen duniya na 2019, UNFPA tace yawan yan Najeriya na a tsaka-tsaki.
Kungiyar Malaman addinin Kirista na Najeriya Christian (CAC-NIG) ta bukaci kiristoci, wadanda aka zaba a majalisar dokokin kasar da su tabbatar da cewa basu bar ma Musulmai shugabancin majalisar dattawa da majalisar wakilai ba.
An gargadi mazauna jihar Lagas kan barazanar da fatar shanu wato ganda ke dashi ga lafiyarsu. Kwamishinan lafiya na jihar Lagas, Jide Idris, yace gwamnatin jihar ta kama mutum uku da ke da nasaba da siyar da ganda mai guba a Ojo.
Da yake ruwa baya tsami banza, majiyar Legit.ng ta ruwaito ba haka nan wannan matashi yayi dare dare a saman bishiyar tsamiyar ba, a’a, asalima bishiyar tsamiyar a kofar gidansu budurwar tasa take.
Da yake zantawa da jaridar INDEPENDENT a garin Asaba malamin yace Najeriya tafi karfin a kafa mata irin wannan doka. Yayi kira ga jama’a da suyi watsi da batun da wasu ke fadi na cewa akwai yinkurin musuluntar da Najeriya, wannan
Farfesa Jonathan Little wanda ke koyarwa a Jami’ar Burtaniya ta Kwalombiya (UBC) a sashen lafiya da motsa jiki shine ya wallafa wata takarda inda yake nunin cewa abinci mai kitse sosai da kuma karanci sinadarin carbohydrate yana t
Jana’izar dai an farata salun alun inda kuma rikici ya barke daga baya a daidai lokacin da wani gungun matasa suka farma wadanda ke hanyar zuwa jana’izar.
A ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben da aka kammala, Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida), ya kai wa babban shehun darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Mudathir Ishaq
Samu kari