Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban Miyetti Allah,Bodejo yayi wannan furucin ne yayin da yake zantawa da jaridar The Sun, ga kuma yadda tattaunawar ta kasance.
Majiyarmu LEGIT.NG ta yi kokarin kawo muku wani binciken masana da suka gabatar wanda ke nuna jerin kasashen duniya guda biyar wadanda suka fama da kuncin rayuwa da kuma kasashe guda biyar wadanda suke cikin jin dadin rayuwa...
Amal ta bayyana hakan ne ga manema labarai a wata hira da ta yi da su a cikin makonnan, ta yi maganar ne akan bidiyon da ya ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani da ya ke nuna lokacin da Hadiza Gabon ta ke dukan ta...
Jiya Juma'a ne 26 ga watan Afrilu, hedkwatar hukumar soji ta kasa ta ce sabon karin albashin ma'aikata da gwamnatin tarayya ta kaddamar ba ta hada da ma'aikatan hukumar sojin kasar nan ba...
Wani direba dan shekaru 37, mai suna Morenikeji Adeyemi ya bayyana cewa shi ne ya kashe matar ubangidansa. Adeyemi ya bayyana hakan a lokacin da ake bincikarshi a ofishin 'yan sanda na jihar Oyo...
A jiya Alhamis ne 25 ga watan Afrilu, 2019, rundunar 'yan sandan jihar Neja ta ce ta kama mutane uku da yunkurin sace wani mutumi mai suna Chinedu Odenigbo da ke Angwan Kadara yankin Maitumbi, cikin garin Minna, babban birnin...
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook inda yayi alkawarin daurawa daga inda Gwamna Kashim Shettima ya tsaya, musamman duba da dimbin ayyukan more rayuwa daya dauko.
Haka dai yan kasuwa daban daban da majiyar Legit.ng ta tattauna dasu suka yi ta bayanin irin asarar da suka tafka a dalilin kulle wannan kasuwa, da yadda matakin ya shafi kudaden dake shiga ma gwamnati, rayuwar matasa da kuma rash
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace wasu 'yan kasar China guda biyu, Sun Zhixin da Wang Quing Hu, a jihar Ebonyi, yankin kudu maso gabashin Najeriya. Mutanen biyu suna aiki ne da kamfanin gine gine na Tongyi...
Mudathir Ishaq
Samu kari