Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Maganar da ake yi akan karin albashi domin jin dadin ma'aikata ba wai iya a Najeriya ba ne. Ma'aikata a fadin duniya kullum kokari suke suga sun samu kari a albashin da ake biyansu. A cewar Nomad Capitalist, neman karin...
A makonnin da suka gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan dokar karawa ma'aikata albashi daga naira dubu sha takwas zuwa naira dubu talatin a kowanne wata. A hankali kuma ana samun gwamnoni da dama a kasar..
Attahiru Bafarawa, ya yarda da zargin da Shugaban hukumar yaki da ccin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, ya yi na cewa wasu gwamnonin jihohi na fakewa da karya ko gaskiyar matsalar tsaro su na sace makudan kudaden jama’a.
Mai yanke hukunci a wannan kotun ta majistiri mai suna Maryam Yahaya bata saurari korafin wannan mutum ba, nan take ta aika shi zuwa gidan kaso inda za’a tsare shi na dan lokaci.
Masu garkuwa da mutane sun tilasta wani dan shekara goma sha takwas mai suna Abubakar Sani daga kauyen Birnin Magaji dake jihar Zamfara mika kudin fansar mahaifinsa kimanin naira miliyan 2.5.
A wani zance wanda ya fito daga wurin shugaban kungiyar, Irdomiya A. Danjuma yace barazanar rashin tsaron ta sanya mutane da dama sunyi hijira sun bar wuraren zamansu na asali wanda kuma haka zai shafi durkushewar tattalin arziki
A ranar yau Juma'ar, 3 ga watan Mayu ne za a fara gudanar da Ibada a Masallacin Juma'a na Camlica dake birnin Istanbul a Turkiyya wanda shine mafi girma a kasar. An tattaro cewa an fara gina Masallacin ne tun shekaru shida da suka
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Atiku ya bayyana haka ne cikin korafin daya shigar gaban kotun sauraron korafe korafen zaben shugaban kasa ta hannun lauyoyinsa inda yake kalubalantar nasarar Buhari, tare da buktar kotun ta sanar dashi
Azumin Ramadan na da falala da yawa. A cikin wannan wata na Ramada ne aka fara saukar wa da fiyayyen hallita Annabi Muhammadu (S.A.W) da littafi mai tsarki. Saboda tsarkin wannan wata ne ake rufe duk wani shaidani da kofofin wuta.
Mudathir Ishaq
Samu kari