Cikakken jerin manyan kasashe mafi arziki 10 a duniya
Ana kwatanta karfin tattalin arzikin kasa ne ta karfin siyayyan mutum da ke da rufin asiri a kasar. Akan haka wasu yan Tsirarun kasashe ne a duniya suka shiga sahun manyan kasashe 10 mafi arziki a 2019.
Abun mamaki ne ganin cewa kasashen da suka shiga wannan rukuni sun kasance wasu daga cikin kasashe mafi kankanta a duniya, hatta kasar Amurka ta fada a kasa-kasa.
Ga rukunin manyan kasashen duniya mafi arziki 10:
1. Qatar ($134,623 GDP)
2. Macao ($122,201 GDP)
3. Luxemborg ($108,813 GDP)
4. Singapore ($103,717 GDP)
5. Brunei Darussalam ($83,777 GDP)
6. Ireland ($82,439 GDP)
7. Norway ($76,738 GDP)
8. United Arab Emirates ($70,474 GDP)
9. Kuwait ($67,969 GDP)
10. Hong Kong ($66,517 GDP)

Asali: UGC
KU KARANTA KUMA: Badakalar N450m: Na ba kwamishinan yan sandan N10m - Belgore

Asali: UGC
A halin da ake ciki, Legit.ng ta tattaro a baya cewa, a wani rahoto da ta samu ya nu na cewa Najeriya da kasar Afirka ta kudu, sune suke da tattalin arziki mafi yawa a fadin nahiyar Afirka.
Kasar Masar wacce ke a jeri na uku ta fadi daga matsayinta na farko saboda sauyin da ya samu kasar a 2011.
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.
Asali: Legit.ng