Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jiya ne majalisar dokokin Najeriya ta amince da wata doka wacce za ta haramta safarar Jakuna zuwa kasashen waje, dokar wacce aka gabatar a karo na biyu, majalisar ta ce yanzu ta na zaman jin ra'ayoyin al'umma ne akan dokar...
Mai shekaru goma sha biyar, Ekene Franklin, hazikin dalibi da ya fi kowa samun nasara a jarabawar neman shiga jami'a ta hukumar JAMB wanda samu maki 347, ya yi furuci dangane da dalilin wannan gagarumar nasara da ya samu.
Rundunar soji sama tace aikinta na Operation DIRAN MIKIYA da take na da hadin gwiwa da dakarun sojojin reshe na 271 tayi nasarar kashe yan fashi da makami 12 a dajin Kamuku, Birnin Gwari, Kaduna.
Wannan bayani ya fito ne daga wani rahoto da jaridar Punch ta wallafa bayan wani zuzzurfan bincike data gudanar game da majalisa, wanda ya nuna cewa ana biya duk wani sabon dan majalisa wadannan kudade ne domin ya samu wurin zama
Kwamitin matasa da wasanni na majalisar dattawa yaci alwashin rufe kamfanin Bet9ja idan har kamfanin ya ki bayyana a gaban kwamitin a karo na biyu.
Bayan dawowar ta daga kasar Saudiyya inda aka kamata da zargin amfani da miyagun kwayoyi, Zainab Aliyu ta yi hira da manema labarai inda ta ke bayyana irin halin ha'ula'in da ta shiga a lokacin da jami'an tsaron kasar Saudiyya...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito manyan hakiman sun hada da Madakin Kano Yusuf Nabahani, Makaman Kano Sarki Ibrahim, Sarkin Dawaki maituta, Bello Abubakar da kuma Sarkin Bai, Mukhtar Adnan hakimin Dambatta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta umarci Hukumar Gidan Yari da Hukumar kashe gobara ta kasa akan su dauki ma'aikata 9,675 a Najeriya. Yayin da hukumar gidan yari za ta dauki ma'aikata 7,475, ita kuma hukumar kashe gobara za ta...
Mambobin majalisar sun umarci kwamitin ya binciki babban bankin kasa (CBN), ma'aikatar kudi da 'First Bank' a kan zargin saba ka'ida wajen bayar da kwangilar sayen kayan aikin noma ga gwamnatin jihar Oyo. 'Yan majalisar sun bayyan
Mudathir Ishaq
Samu kari