Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yayi wannan kalamin ne a jiya Juma’a wurin wani taro na musamman mai taken ‘Ni dan Najeriya ne’ wanda wata kungiya mai suna Project One Productions ta shirya.
Jamiu Odukoya wanda shine mai gidan da mutanen ke haya a ciki yace, rikici tsakanin ma’auratan ya kai shekara biyu yanzu. Kullum mijin bai da magana sai cewa ba fa shi bane uban yaron da ya kashe.
Kwana biyu da suka wuce, alkalin kotun daukaka kara, Mai shari'a Zainab Bulkachuwa, ta ceto kanta daga rikicin karar zabe da take saurara, bayan da jam'iyyar PDP ta taso da zancen cewa mijinta dan jam'iyyar APC ne...
Kafin ranar Juma’a, 24 ga watan Mayu ana yiwa dukkabin yan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 a jihar Zamfara kallon wadanda suka sha kaye a zabe, sai dai hakan ya sauya a yanzu bayan hukuncin kotun koli
Jiya Juma'a ne 24 ga watan Mayu, gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan mukamin mai bada shawara ta musamman a fannin ilimi...
Da yake shelantawa manema labarai batu, sabon kwamishinan yan sandan jihar, Muhammad Ndatsu yace kama wadannan yan fashi ya zo ne bayan mako biyu da kaddamar da atisayen “Operation Puff Adder” wanda Sufeto yan sanda ya gabatar a j
Wata sabuwar jarumar shirya fina-finan Hausa, Rahama Audu Ibrahim Kumo, da aka fi sani da Rahama Kumo a gajarce, ta bayyana cewa, tana ji a jikinta, za ta shahara fiye da jaruma Rahama Sadau da jarumi Ali Nuhu. A tattaunawar Raham
Mai shekaru 49 a duniya, zababben gwamnan jihar Zamfara a karkashin jam’iyar PDP ya kasance cikin siyasa tsawon shekaru 20 kenan yanzu, inda ya taba rike mukamin kwamishina da kuma dan majalisar wakilai ta tarayya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan acaban sun dauki wannan mataki ne bayan cin zarafin guda daga cikinsu da Yansandan suka yi saboda yaki amincewa ya basu kudi, inda yan acaban suka ce sun gaji da cin zalinsu da Yansandan suke yi sun
Mudathir Ishaq
Samu kari