Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban hukumar NYSC na masu yan yi wa kasa hidima, Birgediya Janar Shuaibu Ibrahim ya ce masu yi wa kasa hidimar suna cikin jami'an tsaron Nigeria kuma ana iy
Musulmai a fadin duniya a cikin kwanakin goma na karshe na wata mai alfarma ta Ramadana na gudanar da ayyukan Ibada domin dacewa da daren Lailatul-Qada ri.
Dan Jarida kuma mai gidan jaridar yana gizo, Ja'afar Ja'afar, ya arce daga Najeriya zuwa kasar Birtaniya bayan zargin tsegumi da bita da kullin da ake yi masa.
‘Yar MajalisarAbia ta kawo kudirin da zai sa a ajiyewa Mata kujeru 111 a Majalisa. Za a warewa Mata wasu kujeru fiye da 100 na musamman a Majalisar Tarayya.
Shugabannin jami'ar jihar Kaduna (KASU) sun yi watsi da rahotannin cewa an yi kara kudin makaranta ninki6 kuma sun yi kira ga dalibai su kwantar da hankulansu.
Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jaafar Jaafar, wanda ya wallafa bidiyon Gandollar, ya tsere daga gidansa ya shiga buya bayan samun sakonnin barazana da dama
Ofishin Kididdiga ya bayyana cewa, farashin tattalin arzikin kayayyaki ya karu zuwa wani kaso a Najeriya daga watan Fabrairu zuwa watan Maris na bana, 2021.
Aisha Yesufu, wacce tana cikin waɗanda suka samar da fafutukar ceton ƴan matan Chibok ta Bring Back Our Girls, BBOG, da yan Boko Haram suka sace ta ce yawancin
Aisha Yesufu mai raijin fafutukar dawo da yan matan Chibok ta yi zarin cewa gwamnatin tarayyar Najeriya bata san mutuncin talakawa ba sai lokacin zabe ya zo.
Mudathir Ishaq
Samu kari