Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jiya Juma'a ne 'yan kungiyar 'yan uwa musulmai wadanda aka fi sani da 'yan shi'a suka kone tutar kasar Amurka da ta kasar Isra'ila a lokacin da suke zanga-zanga akan kashe musulmai da ake yi a kasar Falasdinu...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ruwan Godiya, wanda Malami ne a kwalejin kimiyya da fasaha ta jahar Katsina, ya fada hannun yan bindigan ne a yayin da yaje wajensu domin biyan kudin fansan wani abokin aikinsu da yan bindigan suka yi g
An shiga halin dar-dar a rana Juma’a 31 ga watan Mayu a jihar Kaduna lokacin da jami’an yan sanda suka bude wutan harbi a sama domin tarwatsa mambobin kungiyar Shi’a, wadanda suka mamaye unguwanni domin zanga-zangar ci gaba da tsa
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya ce mutane sun dameshi kuma sun tsorata shi a lokacin da ya hau kujerar shi ta minista a shekarar 2015. Yayi bayanin ne jiya Litinin a Abuja a lokacin da aka ma'aikatar matasa da...
Kakakin hukumar mai suna Charles Odigie Efosa shi ne ya bada wannan sanarwa. Efosa ya ce, Okoye wanda aka fi sani da Don ya shigo hannu ne a shiyyar Ifite Awka.
Wani rikici da ya barke tsakanin matan Kannywood guda biyu Teema Makamashi da Fati Mohammed, inda suke rikici akan Sanatan jihar Kogi ta Yamma Sanata Dino Melaye. Rikicin ya samo asali ne lokacin da Teema Makamashi take...
Wata kwamiti mai bada shawara akan tattalin arziki wacce sabon gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed Kaura ya kafa, ta kaiwa gwamnan jihar wata hanya da ta binciko wacce zata taimaka wurin samarwa da gwamnatin jihar kudaden...
A cewar jaridar Dailymail, mutumin wanda ba a bayyana sunansa ba yana zaunee shi daya ne a cikin dakin nashi inda yakee jiran sauran 'yan uwanshi su karaso garin da yake mai suna Nakhon Ratchasima ranar Litinin da dare...
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe mutane shida 'yan gida daya a kauyen Dangwal dake kan hanyar Jos zuwa Kaduna, cikin karamar hukumar Riyom dake jihar Filato, a daren ranar Litinin 27 ga watan Mayu...
Mudathir Ishaq
Samu kari