Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
"Ina goyon baya 100% a kan kiran neman Oshiomhole ya yi murabus domin jam'iyyar APC ta samu shugabanci nagari da zai kawo mata cigaba. "Ya kamata a ce Oshiomhole ya jagoranci jam'iyyar APC ta samu karin gwamnonin jihohi, sannan ya
Shugaban yace wannan sabon tsarin ya zama wajibi a garesu duba ga yawan kirkirar shekarun karya da ya zama ruwan dare a tsakanin daliban dake shirin tafiya bautar kasa bayan kammala karatun jami’a.
A cewarsa yadda rassan gwamnati gudu uku ke aiki a kasar nan a bayyane yake. Shugaban masu rinjayen yayi wannan maganar ne ranar Laraba yayin da majalisarsu ke zamanta na mako da ta saba inda majalisar ke kokarin tabbatar da Abuba
Da dama daga cikinsu wadanda suka cika wa’adin mulkin nasu na shekara 8 da ma wadanda suka sha kasa bayan sunyi wa’adi guda daya kacal sun mika ragar mulki zuwa ga sabbin gwamnoni domin cigaba daga inda suka tsaya.
A wani batu da ya samu sanya hannun sakataren da kansa, mai taken ‘lokacin ya yi na yin bankwana ga abokan aikina’. Sakataren na cewa: “ Lokacin yin bakwana ga abokan aikina yayi, komi yayi farko to tabbas zai yi karshe. Ya zama w
Jami’an yan sanda reshen jihar Enugu sun kama wani fasto bisa laifin yi ma mambobin cocinsa su 20 ciki. Faston mai shekara 53 mai suna Timothy Ngwu ya kasance babban mai kula da cocin Vineyard Ministry of the Holy Trinity a Enugu.
Tun da can mutane sun dauki aduwa a matsayin sahihin magani, sai dai kuma kowacce kasa da yadda take amfani da ita da kuma yadda take sarrafa ta wurin magani, sannan kowacce kasa da irin maganin da take yi da ita...
Lauyan koli kuma Ministan Shari'a na kasa, Abubakar Malami, ya ce kawowa yanzu kudaden da ma'aikatar sa ta kwakulowa gwamnatin tarayya sun kai kimanin Naira biliyan 270 daga kana Naira biliyan 19.5 da suke a shekarar 2015.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ribadu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu yayin da yake tattaunawa a bayan fagge a bikin rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu daya gudana a babban birnin tarayya Abuja
Mudathir Ishaq
Samu kari