Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya ne muka kawo muku rahoton cewa an nemi cinikin bukukuwan sallah da aka yi a gidan Zoo na jihar Kano an rasa. A cikin daren jiyan ne gidan Rediyon Freedom na jihar Kano ya cigaba da gabatar da bincike akan yadda aka yi...
Dakta Sule Audu, tsohon ma'aikacin gwamnati ne wanda aka sace watanni biyu da suka gabata, kuma har yanzu yana hannun 'yan bindigar. Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa iyalan tsohon ma'aikacin sun yi karo-karo a junansu suka hada...
Sai dai majiyar Legit.ng ta ruwaito kanal Antigha yana cewa kamar yadda rundunar tayi asarar Sojojinta guda 10, itama ta kashe mayakan kungiyar Boko Haram guda dai-dai har 64, sa’annan ta tafka ma kungiyar barna mai tsanani.
A ranar Laraba 12 ga watan Yuni, aka gudanar da bikin ranar dimokuradiyar Najeriya bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sauya ranar da a baya aka saba gudanar da bikin ta a 29, ga watan Mayu.
Legit.ng ta ruwaito Limamin mai suna Adewuyi Adegoke ya hada baki ne da wani mutumi Oluwadare Sunday wanda ya turashi ya amso naira miliyan uku daga wajen mabiyansa domin a sako musu Limaminsu da suke zaton an yi garkuwa dashi.
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta sanya wata riga mai kama da abaya wadda kiyasin kudin ta ya kai dalar Amurka 4,290, kimanin Naira Miliyan 1,565,850 a kudin Najeriya...
Kamfanin dillacin labarai na kasa wato NAN ya ruwaito cewa, ana zargin kungiyar ta Fulani da sa hannu cikin kashe-kashen dake addabar jihar.
Wani abu da ya faru a garin Zariya mai ban mamaki, yayin da 'yan barka suka sace wa wata mata jaririyar ta daga zuwan su barka a unguwar Layin Malam Mai Bulala dake yankin Samaru cikin karamar hukumar Sabon Gari Zariya dake...
Wata budurwa mai suna Sadiya Shehu, 'yar shekaru 17 a duniya wacce ke zaune a unguwar Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa cikin jihar Kano, ta kashe kanta saboda wani sabani da ya shiga tsakanin mahaifanta, wanda har...
Mudathir Ishaq
Samu kari