Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Matar gwamnan Bauchi Hajiya Aisha Bala Muhammad ta gudanar gangamin duba lafiyar mutane 1000 kyauta, a karamar hukumar misau a jihar Bauchi.
Wannan hoto an dauke shi ne a kauyen Upernavik inda ake kiwon kifi a yankin tsibirin Greenland, hoton ya baiwa wanda ya daukeshi damar lashe gasar kyawawan hotuna na duniya wanda matafiya suke dauka...
Abun mamaki ne aji cewa mace ta auri fiye da namiji guda tana zama dasu a lokaci daya. Amma hakan na faruwa a wasu kasashe biyar a fadin duniya
Matar wadda ke karatu a Kwalejin koyar da ilimin kiwon lafiya dake Zawan a Filato, ta yi wannan bayanin ne ga manema labarai ranar Alhamis bayan da ta riga ta shiga hannun hukumar ‘yan sanda.
Wata matar aure a Najeriya ta roki Allah wata mummunar bukata, hakan ya sanya mutane ke ta kace-nace a shafukan sada zumunta. Tambayar tata mai kama da abin dariya, wata kwararriyar mata a fannin zamantakewar aure, Joro olomofin..
Kotun daukaka kara ta jihar Kaduna ta ce ta sanya ranar Alhamis 27 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta saurari karar da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ya kai mata, inda ta bukaci kotun ta bada umarnin sake kirga kuri'u, karar..
Wani bincike da masana suka yi, ya bayyana cewa mazan da suke auren mata masu kiba sun fi farin ciki da kuzari, akan mazan da suke auren mata sirara. Binciken wanda wani kwararren masani mai suna Dr. Filemon Alvarado da kuma...
Wata kwararriya a fannin zamantakewar ma'aurata, Joro Olumofin, ta bada labarin wata matashiyar budurwa, wacce ta bayyana cewa ta shiga gidansu ta iske limamin cocinsu tare da mahaifiyarta suna zina a cikin...
NDLEA ta gargadi jama'a da su guje wa safara da amfani da miyagun kwayoyi tare da yin kira ga jama'a da su kasance masu biyayya ga dokokin kasa. Dandi Emmanuel, jami'in hukumar NDLEA, ne ya bayyna hakan a garin Ilorin yayin gabata
Mudathir Ishaq
Samu kari