Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jim kadan bayan kafafen yada labarai sun kwarmata labarin yadda Sanata Abbo ya mammari wata mata don kawai ta yi kokarin hana shi dukan kawar ta, 'yan Najeriya, a gida da ketare, sun fusata tare da yin kiran a hukunta shi a kan
Biyo bayan kubutar da magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar, wanda aka sace ranar 1 ga watan Mayu a kofar gidansa a garin Daura, jihar Katsina, bayan sallar Magriba, jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar ma'aikatan hukumar tsara bir
Jaridar, wacce ta ce ta mallaki faifan bidiyon, ta bayyana cewa lamarin ya faru ne a kan idon jami'in dan sanda da ke tare da sanata, wanda ta ce maimakon ya hana cin zarafin matar, sai ya yi kokarin kama ta. A cewar jaridar, mata
A yau Talata 2 ga watan Yuli 2019, gawar wani mutum da ya boye a tayar jirgin Kenyan Airways ta fado daga sararin samaniya a lokacin da jirgin ke kan hanyar zuwa Landan
Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar wanda ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Talata, 2 ga watan Yuli bayan ya shafe watanni biyu a hannunsu, ya isa babbar birnin tarayya Abuja.
Yau Talatar nan ne jami'an 'yan sanda na kasar Pakistan suka cafke wani mutumi da laifin kashe mutane tara, ciki hadda matarsa da 'ya'yansa, inda ya kone gawarwakinsu daga baya. Wani jami'in dan sanda mai suna Imran Mahmood ya...
Legit.ng ta ruwaito rahotanni daga garin Daura sun tabbatar da haka, inda suka bayyana cewa a ranar Talata, 2 ga watan Yuli ne miyagun suka sako Magajin Gari ya dawo gida.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya shirya tsaf domin gabatar da jerin sunayen sabon majalisarsa a gaban Majalisan dokokin jihar.
Wasu kauraye a Borong dake a karamar hukumar Demsa ta jihar Adamawa sun hallaka wani angon gobe da abokanshi guda bakwai sa’annan suka jefa gawawwakinsu cikin rafi
Mudathir Ishaq
Samu kari