Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa bai karbi sarautar Bichi domin ya ciwa Sarki Sanusi mutunci ko ya rage mishi daraja ba. Sarkin ya bayyana hakan ne a wata hira da yayi da manema labarai, inda...
Jiya Litinin ne 1 ga watan Yuli, 2019 jaridar The Cable ta ruwaito cewa, tsohuwar ministar Buhari wacce ta zama Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta wallafa wani rubutu a shafinta na Twitter ..
Lagit.ng ta ruwaito a shekarar 1959, 10 ga watan Afrilu aka haifi Barkindo a jahar Adamawa, sa’annan ya yi karatun digiri a fannin kimiyyar siyasa a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sa’annan ya kara karatu a jami’ar Southeastern d
Wasu gungun yan ta’adda dake fakewa a dajin dake tsakanin karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina da karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da a yi sulhu
Makwabtansu ne suka yi kokarin garzayawa dashi zuwa Asibitin Abaji cikin gaggawa, inda daga nan aka mikashi zuwa asibitin koyarwa na jami’ar Abuja, amma bai yi tsawon rai ba, inda ya cika a cikin daren.
Legit.ng ta ruwaito Sarki ya raba wannan limami mai suna Salihu Muhammad da mukaminsa ne sakamakon bijire ma umarnin mai martaba da yayi dangane da ganin jinjirin watan idi.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a ranar Litinin, 1 ga watan Yuni ya kare kansa akan batun tsaro a jihar, inda yake fadin cewa yayi iya kokarinsa wajen magance matsalar.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi kira ga dukkanin masu ruwa da tsaki da su sanya baki a lamarin rashin jituwan da ke tsakanin Sarkin Kano, Mohammad Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Yadda lamarin ya kasance shine, jiya da yamma Gen. Sunusi da Zainabu Abu suka bada sanarwar za a daura musu aure kowa yazo da waliyyinsa. Haka kuwa aka yi saurayin ya kawo wakilinsa mai suna Ismail Auwal Sarki, sai ya nema masa...
Mudathir Ishaq
Samu kari