Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya bayyana Najeriya a matsayin kasa wadda ke da fuskoki guda biyu, inda ya ce akwai bangaren Kudanci wanda ke cigaba da kuma bangaren Arewaci wanda ke fama da jahilci
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU, ta yi kira da babbar murya na neman gwamnatocin kasar nan da su mike tsaye wajen bayar da fifiko da kuma muhimmancin gaske a fannin inganta harkokin ilimi.
Rahotanni sun kawo cewa wata matashiyar budurwa mai suna Ummi ta kashe dan uwanta da suke uwa daya uba daya sakamakon takaddama da ta shiga tsakaninsu bayan ya hana su yin fati a unguwar Badawa da ke jiar Kano.
A jawabinta, shugabar kungiyar, Hajiya Hafsat Azare, ta bayyana dalilan da suka sa har aka kirkiri kungiyar da suka hada, bunkasa adabin Hausa a jihar, tallafawa marubuta littattafan Hausa musamman wadanda ke tasowa, wallafa litta
NAFDAC ta sanar da wannan matakin ne ta hanyar amfani da shafinta na Tuwita. Mutane da dama sun yi ta kai kukan su ga hukumar game da rashin ingancin ruwan inda suka ce ana ganin datti cikin ruwan a wani lokaci ma har sauya kala r
Kwannan ne wanin hotan bidiyo ya yadu a yanar gizo inda aka ga wasu mutane da ake zargin cewa al’ummar garin Agbada Nenwe ne dake a jihar Enugu suna korar wasu makiyaya da ake tunanin Fulani ne
Matar mai shekaru 41 da haihuwa, an kamata ne a unguwar Abalama wadda kuma ta kasance tana aikata zina da Kingsley Nna bayan ya kashe maigidanta mai suna Inedugoba Tyger.
Matar gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Aisha Bala Muhammad, ta gina masallaci da azuzuwan karatu guda uku da kuma gada a wasu kauyuka dake a karamar hukumar Bauchi.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana rashin jin dadinshi game da dakakatar da shirin samar da wajajen zama na Ruga da gwamnatin tarayya tayi, inda ya bayyana cewa jihar Gombe za ta kaddamar da shirin.
Mudathir Ishaq
Samu kari