Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani babban faston cocin Anglican na Najeriya, kuma shugaban cocin a yankin Neja Delta, Tunde Adeleye ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga mukaminsa saboda gazawarsa ta bayyana a fili.
Matashiyar ta je shagon gyaran gashi, inda aka gano cewa akwai kwarkwata a cikin gashin kan ta. Bayan ta dawo gida, sai ta yanke shawarar yin amfani da 'sniper' domin ta kashe kwarkwatar. Matashiyar ta shafa maganin kashe kwarin
Dubun wani matashi daya shahara wajen satar wayoyin salulan jama’a a cikin Masallatai a jahar Legas ta cika, a ranar Litinin 8 ga watan Yuli ne aka gurfanar da wannan matashi mai suna Wasiu Sosun gaban kotun majistri dake Legas.
Wani mutum mai shekaru 33 a duniya mai sunan Mojupa, ya gurfana a gaban kuliya da aikata babban laifin na kisan gilla. Mojupa ya shiga hannu da laifin kashe budurwar sa tun a ranar Talata 2, ga watan Yulin da ta gabata.
Kimanin rayukan mutane 73 ne suka salwanta yayin aukuwar rikita-rikita da kuma tarzoma a fadin Najeriya cikin makon jiya da ya gabata. Rayukan wadanda suka salwanta sun hadar har da na jami'an tsaro.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Awolowo ya bayyana haka ne a ranar Juma’a yayin da yake ganawa da manema labaru a fadar gwamnati bayan wata ganawa da yayi da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a.
Wata tsohuwa yar shekara 70, mai suna Moyo Jide, da jikokinta hudu sun rasa rayukansu a gobara da safiyar yau Asabar 6 ga watan Yuli 2019 a kauyen Biagbini dake a karamar hukumar Ese Odo dake a jihar Ondo
Rahoton kamfanin dillancin labaru ya bayyana daga cikin mutanen da yan bindigan suka sako har da kananan yara guda 3, maza 5 da kuma mata 3, wanda aka mikasu ga gwamnan jahar Zamfara a ranar Lahadi a garin Gusau.
A wani yanayi da salo mai kama da na shirin fim, dangin amarya sun kashe wani ango tare da abokansa da suka zo kauyen Borong da ke karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa daga jihar Borno domin daurin aure. Marigayin, Luka Yakubu,
Mudathir Ishaq
Samu kari